Haruna Babangida

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Haruna Babangida
Rayuwa
Haihuwa Kaduna, 1 Oktoba 1982 (41 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Barcelona-
AFC Ajax (en) Fassara-
FC Barcelona Atlètic (en) Fassara1998-2004
Terrassa FC (en) Fassara2002-2003385
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2003-200310
Cádiz Club de Fútbol (en) Fassara2004-2004140
FC Metalurh Donetsk (en) Fassara2004-2005102
Olympiacos F.C. (en) Fassara2005-2007335
Apollon Limassol FC (en) Fassara2007-20095418
FC Kuban Krasnodar (en) Fassara2009-2009141
  1. FSV Mainz 05 (en) Fassara2010-201022
SBV Vitesse (en) Fassara2011-201171
  Kapfenberger SV (en) Fassara2012-2012242
  Mosta F.C. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
Nauyi 66 kg
Tsayi 167 cm

Haruna Babangida (an haife shi ranar 1 ga watan Oktoba, 1982) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya taka leda a matsayin mai buga winger.

Babangida shi ne na takwas cikin ‘yan’uwa goma; kane ne ga Tijjani Babangida da Ibrahim Babangida.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]