Hatem Ben Salem
|
| |||||||||
14 Disamba 2019 - 27 ga Faburairu, 2020
6 Satumba 2017 - 27 ga Faburairu, 2020
29 ga Augusta, 2008 - 17 ga Janairu, 2011
| |||||||||
| Rayuwa | |||||||||
| Haihuwa | Tunis, 8 ga Faburairu, 1956 (70 shekaru) | ||||||||
| ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||||||||
| Karatu | |||||||||
| Makaranta |
University of Paris-Sud (en) Tunis University (en) | ||||||||
| Thesis director |
Charles Zorgbibe (en) | ||||||||
| Sana'a | |||||||||
| Sana'a | ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya | ||||||||
| Employers |
Lunds universitet (mul) University of Graz (en) | ||||||||
| Imani | |||||||||
| Jam'iyar siyasa |
Constitutional Democratic Rally (en) | ||||||||
Mohamed Hatem Ben Salem ɗan siyasan Tunusiya ne. Ya kasance Ministan Ilimi a karkashin tsohon shugaban kasar Tunusiya mai suna Zine El Abidine Ben Ali . [1] ,[2] [3] [4] [5]
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi shine a garin Hatem Ben Salem a ranar 8 ga watan Fabrairun shekarar 1956. Ya samu wani PhD a fannin Dokar daga [6] University of Paris, kuma da agrégation daga Tunis University . [7]

Daga shekarar 1996 zuwa 2000, ya kasance Jakadan Tunusiya a Senegal, sannan Guinea, Gambiya, Cap Vert, Turkiyya, sannan ya koma Majalisar Dinkin Duniya a Geneva .[10] [11]
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]

Ya kasance memba na Cibiyar Nazarin Ilimin Duniya a London da Cibiyar Harkokin 'Yancin Dan Adam ta Duniya a Strasbourg . Ya koyar a Jami'ar Lund da ke Sweden da kuma Jami'ar Graz a Austria . [13]. A hs hekara ta 2008, an nada shi a matsayin Ministan Ilimi, har sai da aka sauke shi bayan abin da ya biyo bayan zanga-zangar Tunusiya ta 2010-2011 . A ranar 6 ga Yulin 2015, an nada Ben Salem a matsayin Daraktan Cibiyar Nazarin Dabarun Tunusiya. A shekarar 2017, an nada Hatem Ben Salem a karo na biyu a matsayin Ministan Ilimi na Jamhuriyar Tunisia.[14] [15] [16] [17]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.facebook.com/profile.php?id=100007424058141
- ↑ CIA World Leaders Archived June 29, 2011, at the Wayback Machine
- ↑ "Biographie de Hatem Ben Salem, ministre de l'Education" [Biography of Hatem Ben Salem, Minister of Education] (in French). 2008-08-31. Retrieved 2018-05-03.
- ↑ Education Project Bahrain". Archived from the original on 2013-01-29. Retrieved 2011-01-24.
- ↑ https://www.facebook.com/profile.php?id=100007424058141
- ↑ "Biographie de Hatem Ben Salem, ministre de l'Education" [Biography of Hatem Ben Salem, Minister of Education] (in French). 2008-08-31. Retrieved 2018-05-03.
- ↑ "Biographie de Hatem Ben Salem, ministre de l'Education" [Biography of Hatem Ben Salem, Minister of Education] (in French). 2008-08-31. Retrieved 2018-05-03.
- ↑ "Biographie de Hatem Ben Salem, ministre de l'Education" [Biography of Hatem Ben Salem, Minister of Education] (in French). 2008-08-31. Retrieved 2018-05-03.
- ↑ https://web.archive.org/web/20130129003625/http://www.educationprojectbahrain.org/speakers/hatem_ben_salem.php
- ↑ "Biographie de Hatem Ben Salem, nouveau ministre de l'Education". Business News. 6 November 2017.
- ↑ Education Project Bahrain". Archived from the original on 2013-01-29. Retrieved 2011-01-24.
- ↑ "Biographie de Hatem Ben Salem, ministre de l'Education" [Biography of Hatem Ben Salem, Minister of Education] (in French). 2008-08-31. Retrieved 2018-05-03.
- ↑ "Biographie de Hatem Ben Salem, ministre de l'Education" [Biography of Hatem Ben Salem, Minister of Education] (in French). 2008-08-31. Retrieved 2018-05-03
- ↑ the original
- ↑ Dahmani, Frida (2017-09-06). "Tunisie: la composition du gouvernement " Chahed 2 " dévoilée". Jeune Afrique (in French). Retrieved 2020-08-16.
- ↑ hmani, Frida (2017-09-06). "Tunisie: la composition du gouvernement " Chahed 2 " dévoilée". Jeune Afrique (in French). Retrieved 2020-08-16.
- ↑ Biographie de Hatem Ben Salem, nouveau ministre de l'Education". Business News. 6 November 2017.£