Isaac Newton

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Zanen Isaac Newton

Sir Isaac Newton (an haife shi ran ashirin da biyar ga Disamba, a shekara ta 1642 - ya mutu ran ashirin ga Maris, a shekara ta 1727) dan kimiyya, dan falsafa da dan lissafin Birtaniya ne. Shi ne ya shahara akan aiki a kan dokar nauyi, da kuma ilimin lissafi. Shahararre ne saboda littafinsa Philosophiæ Naturalis Principia Mathematica (1687).

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.