Ja'afar Ja'afar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mukala mai kyau
Ja'afar Ja'afar
Rayuwa
Haihuwa Kano, 13 ga Afirilu, 1975 (48 shekaru)
Sana'a

Ja'afar Ja'afar ɗan jarida ne, ɗan rajin kare haƙƙin bil'adama Adama daga jihar Kano State. Shine mai kamfanin jaridar Daily Nigerian, wacce kamfanin jaridar ake wallafawa a yanar gizo, kuma itace ta fitar da bidiyon da aka ga gwamnan Kano State, Abdullahi Umar Ganduje na karɓar rashawar Dala $5 miliyan a watan Oktoba shekarar 2018.[1][2][3].

Rayuwa da karatu[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ja’afar 12 ga watan Maris, na shekara ta 1978[4] a ƙaramar hukumar Fagge dake jihar Kano State. Ja’afar nada Master’s Degree a fannin ilimin Sadarwa daga Jami'ar Bayero University, da ke Kano da shedar Bachelor’s Degree a Mass Communication, sannan da diploma a fannin Public Relations Strategy (London School of Public Relations).

Aikin Jarida[gyara sashe | gyara masomin]

Ya fara aikin jarida a Jaridar Daily Trust a shekarar 2007 kuma ya bar dakin labarai bayan naɗa shi a matsayin Mataimaki na Musamman kan Harkokin Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama'a ga Gwamnan Kano Rabiu Kwankwaso tsakanin shekarar 2011 da shekarar 2015. [5]

Ya shiga Premium Times a matsayin Mataimakin Edita a shekara ta 2015 [6][7] kuma ya bar ta shekara guda bayan ya kafa Daily Nigerian, [8] ɗaya daga cikin littattafan da ke ci gaba da sauri a kan layi a Nijeriya. Ya taba zama marubuci a jaridar Daily Trust, Blueprint da kuma jaridar Nigerian Tribune. [9][10]

A watan Oktoba na shekarar 2018 Ja’afar ya wallafa wasu shirye-shiryen bidiyo da ke nuna gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje na karbar cin hancin dala miliyan 5.[11][12] duk da cewa gwamnan ya musanta zargin [13][14]sannan kuma ya ja Jaafar zuwa kotu. [15] Majalisar jihar Kano ce ta gayyaci Jaafar don ya tabbatar da cewa faifan bidiyon na gaske ne wanda ya ja hankalin ‘yan Najeriya ko majalisar za ta iya tsige gwamnan wanda ba za su iya ba.[16][17][18] [19][20][21]

Ja’afar ya jefa kansa cikin hadari ta hanyar sakin shirin bidiyo a cewarsa a Rediyon BBC Hausa Rediyo [22] an rubuta wani labari a shafin intanet na Amnesty International "Ku gaya wa mahukuntan Najeriya su daina afkawa Ja'afar" Archived 2021-02-05 at the Wayback Machine

Sanata Ibrahim Abdullahi Danbaba Ya Nemi Shigar Majalisar Dattawan Najeriya kan zargin halaye da Ja’afar ya yi a cewar Sanatan [23] [24]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "REVEALED: The face of Nigerian governor caught on tape receiving $5m bribe". Daily Nigerian (in Turanci). 2018-10-10. Archived from the original on 2020-09-20. Retrieved 2021-02-01.
  2. "EXCLUSIVE VIDEO: Kano governor, Abdullahi Ganduje, caught receiving bribe". Daily Nigerian (in Turanci). 2018-10-14. Archived from the original on 2021-03-10. Retrieved 2021-02-01.
  3. "EXCLUSIVE: Nigerian governor caught on video receiving $5m bribes". Daily Nigerian (in Turanci). 2018-10-08. Archived from the original on 2021-09-26. Retrieved 2021-02-01.
  4. "Notes From Atlanta: Let's Celebrate Jaafar Jaafar on His Birthday". www.farooqkperogi.com. Retrieved 2021-02-04.
  5. "Presidency caught showcasing Kwankwaso's projects as Jonathan's achievement in North-West | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2014-11-25. Retrieved 2021-02-06.
  6. "What I benefited from Jonathan – Pastor Bakare | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2015-09-11. Retrieved 2021-02-06.
  7. "Defecting Speaker vs Vindictive President, By Jaafar Jaafar - Premium Times Opinion" (in Turanci). 2014-11-20. Retrieved 2021-02-06.
  8. Kperogi, Farooq A. (2019-12-20). Nigeria's Digital Diaspora: Citizen Media, Democracy, and Participation (in Turanci). Boydell & Brewer. ISBN 978-1-58046-982-1.
  9. tribuneonlineng.com https://tribuneonlineng.com/the-shocking-return-of-godwin-emefiele/. Retrieved 2021-02-06. Missing or empty |title= (help)
  10. tribuneonlineng.com https://tribuneonlineng.com/ig-wala-vs-abdullahi-mukhtar-a-final-note/. Retrieved 2021-02-06. Missing or empty |title= (help)
  11. "GandujeGate: New video shows gov in black kaftan receiving dollars | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2018-10-31. Retrieved 2021-02-01.
  12. "Shocker! Kano Governor, Ganduje caught pants-down in another bribery video". Vanguard News (in Turanci). 2018-10-31. Retrieved 2021-02-01.
  13. "'I neva in my life collect bribe from anybody before'". BBC News Pidgin. Retrieved 2021-02-01.
  14. "I've never, will never collect bribe, video clips false - Gov. Ganduje tells House". Vanguard News (in Turanci). 2018-11-02. Retrieved 2021-02-01.
  15. "Dollar Video: Ganduje wants to amend witnesses, claims before court". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2021-02-01.
  16. "Kano State Assembly summons Daily Nigerian Editor". Plus TV Africa (in Turanci). 2018-10-19. Retrieved 2021-02-01.
  17. "Ganduje alleged bribery video: Ja'afar tells Kano assembly videos are authentic". Pulse Nigeria (in Turanci). 2018-10-25. Retrieved 2021-02-06.
  18. "Ganduje vs Jaafar Jaafar: Why Kano Police provided security during investigation" (in Turanci). Retrieved 2021-02-01.
  19. "Breaking: Jafar appears before Kano Assembly over bribery allegation against Ganduje". Vanguard News (in Turanci). 2018-10-25. Retrieved 2021-02-01.
  20. "PHOTOS: Jafar Jafar Appears Before Kano Assembly Over Bribery Allegations Against Ganduje". Channels Television. Retrieved 2021-02-01.
  21. "PHOTOS: Jafar Jafar Appears Before Kano Assembly Over Bribery Allegations Against Ganduje". Channels Television. Retrieved 2021-02-01.
  22. "Jaafar Jaafar: Babu hannun gwamnatin Kano". BBC News Hausa. 2018-10-13. Retrieved 2021-02-01.
  23. tv.guardian.ng https://tv.guardian.ng/news/national-news/senator-abdullahi-ibrahim-drags-journalist-jaafar-jaafar-to-senate/. Retrieved 2021-02-01. Missing or empty |title= (help)
  24. https://batatv.com/2019/05/22/senator-abdullahi-ibrahim-drags-journalist-jafar-jafar-to-senate-download-here/