Rukuni:Muƙaloli masu kyau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Muƙaloli masu kyau da nagarta, waɗanda suka cika sharuɗɗan tsarin rubuta Muƙala. Idan kana san saka wani muƙala mai kyau a cikin Wannan rukuni kayi amfani da wannan template ɗin a muƙalan da kake san sakawa a cikin wannan rukunin Template:Mukala mai kyau Wikipedia.


Idan kana san saka wata muƙala a cikin wannan rukunin, to kaje shafin muƙalan ka saka wannan Template ɗin Template:Mukala mai kyau, muƙalar da ka saka ma wannan Template ɗin zai shigo cikin wannan rukunin kai tsaye batare da tangarɗa ba.