Zayn Africa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mukala mai kyau
Zayn Africa
Rayuwa
Cikakken suna Abdulmajid Aliyu
Haihuwa Kaduna, 1 ga Yuni, 1994 (29 shekaru)
ƙasa Nigeria (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Bayero
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi, mai rubuta waka da mai tsara
Artistic movement pop music (en) Fassara
rhythm and blues (en) Fassara
hip hop music (en) Fassara
urban contemporary (en) Fassara
Afrobeats
Kayan kida murya
Zayn Africa

Abdulmajid Aliyu (an haifeshi a ranar 1 ga watan Yuni, shekarata alif 1994), An haifeshi a garin Kaduna da ke ƙasar Najeriya a ranar 1 ga Yuni na shekarar alif 1994, wanda aka fi sani da Zayn Africa, sunan sa na yanka shi ne Abdulmajid Aliyu Zubair, Ya kasance, mawaƙi ne a Najeriya, bangaran ingausa Hausa da Hip hop.[1]

Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

Zayn Africa Ya yi makarantar firamare da sakandari a makarantar sojoji ta Command, (CSSKD) da ke a Kakuri a cikin jahar Kaduna, yayi kuma karatunsa na jami’a a bangaren gyaran kwamfuta wato Computer Engineering a Jami’ar Bayero dake garin Kano.[2]

Waka[gyara sashe | gyara masomin]

Zayn Africa ya fara waƙoƙin gambarar,Hausa ta zamani Hausa HipHop, pop da Afro a cikin ƙungiyarsu ta Yaran North Side (YNS).[3]

S/n Waka Shekara Albam
1 Saurara
2 Don’t Cry
4 Don’t Cry : tare da Babsin
5 Kece On My Mind
6 Mamanmu
7 Mamanmu : tare da DJ AB da Feezy
8 Kishiya : tare da Feezy
9 Kije Gida
10 Banga Wata Ba
11 Ki Dawo
12 You Want It : tare da DJ AB da Feezy

[4] [5] [6]

Awards[gyara sashe | gyara masomin]

Awards Event Prize Result Ref
2013 Northern Nigeria Entertainment Awards Northern Nigeria Best Singer of the Year Himself Lashewa [7]
2016 All Africa Music Awards Best African RnB/Soul Mamanmu (Song) Ayyanawa [8]
2017 Northern Nigeria Entertainment Awards R&B Artist of The Year Himself Lashewa [9]
2017 African Muzik Magazine Album Of The Year The Relationship Ayyanawa [10]

Diddigin bayanai na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Zayn Africa a Instagram.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Tarihin Mawaki Zayn Africa". Al Ummar Hausa. Retrieved 2021-01-21.
  2. I was born with music talent – Zayn Africa Archived 2021-01-17 at the Wayback Machine. Daily Nigerian. Retrieved 2021-01-21.
  3. "Zayn Africa, Afro R&B, and the quest to overhaul north's music narrative". TheCable Lifestyle News. Retrieved 2020-07-14.
  4. "Zayn Africa: Why Hausa is language of my art" Archived 2020-07-14 at the Wayback Machine. Daily Trust Newspapers. Retrieved 2020-07-14.
  5. Meet Zayn Africa, Nigerian Multi-Talented Singer and Songwriter Archived 2021-01-28 at the Wayback Machine Boisenews Now. Retrieved 2021-01-21.
  6. Meet Zayn Africa, Nigerian Multi-Talented Singer and Songwriter Archived 2021-01-28 at the Wayback Machine Share Marketers News. Retrieved 2021-01-21.
  7. Blueprint (2020-07-12). "Meet Zayn Africa, Nigerian entertainment artist". Latest Nigerian News. Retrieved 2020-08-01.
  8. Pierrenewsheadlines.com (2021-01-20). "Meet Zayn Africa, Nigerian Multi-Talented Singer and Songwriter". Pierre News Headlines. Retrieved 2021-01-21.
  9. Obtech (2020-06-19). "Zayn Africa, Afro R&B, and the quest to overhaul north's music narrative – TheCable Lifestyle". Naija Premium. Archived from the original on 2021-07-16. Retrieved 2020-08-01.
  10. Digitaljournal.com (2021-01-20). "Meet Zayn Africa, Nigerian multi-talented singer and songwriter". Digital Journal.