Ja'afar Mahmud Adam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ja'afar Mahmud Adam
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam 1.jpg
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliNijeriya Gyara
lokacin haihuwa12 ga Faburairu, 1960 Gyara
wurin haihuwaDaura Gyara
lokacin mutuwa13 ga Afirilu, 2007 Gyara
wurin mutuwaKano Gyara
sanadiyar mutuwakisan kai Gyara
sana'apreacher Gyara
makarantaIslamic University of Madinah Gyara
addiniSunni Islam Gyara

Ja'afar Mahmud Adam Ya rayu ne daga watan Fabrairu 12 na shekara ta 1960 zuwa 13 ga watan Afrilun shekara ta 2007. Yarasu ne sanadiyar harbin sa da wasu daba'asan ko suwane ne ba sukayi a lokacin da yake sallar Asubahi a masallaci a garin Kano. Malamin Addinin Musulunci ne, Ahlus-Sunnah ne mabiyin kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Ikamatus Sunnah Izala, kungiyar Addinin Musulunci da take kokarin Kawar da Bidi'a (wato ibadun da basu da tushe a Musulunci) da tabbatar da Sunnah, wanda babban cibiyan kungiyar take a Abuja.

Tarihin sa[gyara sashe | Gyara masomin]

Mallam Ja'afar Mahmud Adam

Koyarwa[gyara sashe | Gyara masomin]

Sheik Ja'afar yana yin wa'azi a Masallacin Indimi a birnin Maiduguri wanda yake samun halartar mataimakin gwamnan jihar Borno.

Rasuwar sa[gyara sashe | Gyara masomin]

An kashe Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne a masallacin sa dake unguwar Dorayi cikin birnin Kano na Arewacin Najeriya a watan Afrilu na 2007

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.