Jacob Zuma
Jump to navigation
Jump to search
Jacob Zuma (lafazi: [jacob zuma]) ɗan siyasan Afirka ta Kudu ne. An haife shi a shekara ta 1942 a Nkandla, Afirka ta Kudu. Jacob Zuma shugaban kasar Afirka ta Kudu ne daga watan Mayu a shekara ta 2009 (bayan Kgalema Motlanthe) zuwa watan Fabrairu a shekara ta 2018 (kafin Cyril Ramaphosa).