Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cyril Ramaphosa
10 ga Faburairu, 2020 - 6 ga Faburairu, 2021 ← Abdul Fatah el-Sisi - Félix Tshisekedi (en) → 22 Mayu 2019 - 22 Mayu 2019 Election: 2019 South African general election (en) 15 ga Faburairu, 2018 - ← Jacob Zuma 26 Mayu 2014 - 15 ga Faburairu, 2018 21 Mayu 2014 - 15 ga Faburairu, 2018 Rayuwa Haihuwa
Soweto (en) , 17 Nuwamba, 1952 (70 shekaru) ƙasa
Afirka ta kudu Harshen uwa
Venda (en) Ƴan uwa Mahaifi
Tshivhase Samuel Ramaphosa Mahaifiya
Nyamuofhe Erdmuth Ramaphosa Abokiyar zama
Tshepo Motsepe (en) Karatu Makaranta
Jami'ar Harvard Yale University (en) Damelin (en) Matakin karatu
Bachelor of Laws (en) clinical psychologist (en) Harsuna
Venda (en) Turanci Zulu (en) Xhosa (en) Northern Sotho (en) Sana'a Sana'a
ɗan siyasa , trade unionist (en) , ɗan kasuwa , international forum participant (en) da entrepreneur (en)
Kyaututtuka
Mamba
South African Students' Organization (en) Black People's Convention (en) Imani Jam'iyar siyasa
African National Congress (en)
Cyril Ramaphisa a Lenasia
Cyril Ramaphosa a shekara ta 2019.
Cyril Ramaphosa (lafazi: [siril ramafosa]) ɗan siyasan Afirka ta Kudu ne. An haife shi a shekara ta 1952 a Soweto , Afirka ta Kudu. Cyril Ramaphosa shugaban kasar Afirka ta Kudu ne daga watan Fabrairu a shekara ta 2018 (bayan Jacob Zuma ).