Jump to content

Jami'ar Ambrose Alli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jami'ar Ambrose Alli

Knowledge for Advancement
Bayanai
Suna a hukumance
Ambrose Alli University
Iri jami'a
Ƙasa Najeriya
Aiki
Mamba na Ƙungiyar Jami'in Afrika
Harshen amfani Turanci
Tarihi
Ƙirƙira 1981
Wanda ya samar
aauekpoma.edu.ng
ginin manyan jagororin jamiar ambrose
ambros jamia a

Jami'ar Ambrose Alli jami'a ce mallakar gwamnatin jihar Edo.[1][2][3]

Hukumar jami'ar Ambrose Alli ta kori wasu lakcarorin ta 4 saboda karɓar kuɗi ta bayan fage, an kora lakcarorin ne bayan wani taron gaggawa da hukumar jami'ar ta gudanar a ranar Laraba 1 ga watan Disamba shekara ta 2021.[4][5]

  • Jerin lakcarorin da aka kora da tsangayoyin da suke aiki:
  1. Barr. Patrick Ikechuckwu Iweoha (Tsangayar shari'a)
  2. Engr. Dr Lawrence Imaekhai
  3. Engr. Dr Sumaila Jimoh (Tsangayar injiniyanci da fasaha)
  4. Engr. Haruna Andrew Idoko (Masanin Fasaha a tsangayar injiniyanci da fasaha

Tsofaffin ɗaliban jami'ar

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Samantha Agazuma, ɗan cricketer na Najeriya.
  • Alibaba Akpobome, sanannen mai wasar barkwanci na kudancin Najeriya (Nigerian comedian)
  • Benedict Ayade, Gwamnan, jihar Cross River.
  • Aisha Buhari, matar shugaban ƙasa mai ci, Muhammadu Buhari
  • Tony Elumelu, shugaban kamfanin, heirs holdings; successful Nigerian investor, philanthropist & entrepreneur.
  • Don Jazzy, Mawaƙi
  • Festus Keyamo, lawya, kuma ɗan gwagwarmaya da sauran su.
  • Samuel Oboh, Akitektcan ƙasar Kanada kuma shugaban kamfanin (Alberta chapter of Royal Architectural Institute of Canada) (RAIC)
  • Omawumi, Mawaƙi
  • Peggy Ovire, jarumin finafinai na kudancin Najeriya
  • Chris Oyakhilome, maƙirƙirin, Christ Embassy

Tsangayoyin karatu (Faculties)

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Tsangayar abinda ya shafi gona (Faculty of Agriculture)
  • Tsangayar Arts (Faculty of Arts)
  • Tsangayar Sadarwa (Faculty of Communication Sciences)
  • Tsangayar Ilimi (Faculty of Education)
  • Tsangayar Injiniyanci da Tekanoloji (Faculty of Engineering & Technology)
  • Tsangayar Ilimoman Muhalli (Faculty of Environmental Studies)
  • Tsangayar Shari'a (Faculty of Law)
  • Tsangayar ɓangaren life sciences (Faculty of Life Sciences)
  • Tsangayar gudanarwa na sciences (Faculty of Management Sciences)
  • Tsangayar magani da laburari (Faculty of Medical Laboratory Science)
  • Tsangayar asalin sciences (Faculty of Physical Science)
  • Tsangayar social sciences (Faculty of Social Sciences)
  • Kwalejin magani (College of Medicine)
  • Tsangayar tushen magani (Faculty of Basic Medical Sciences)
  • Tsangayar Asibiti (Faculty of Clinical Sciences)
  1. "AAU to become best state-owned Nigerian varsity, says VC". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2017-04-24. Retrieved 10 December 2021.
  2. "State Universities". www.nuc.edu.ng. National Universities Commission. Retrieved 10 December 2021.
  3. "CONUA AAU backs Osadolor as acting VC, commends Obaseki over appointment". The Sun Nigeria (in Turanci). 2021-05-14. Retrieved 11 December 2021.
  4. Ibrahim, Salisu (6 December 2021). "Hukumar jami'a ta kori lakcarorinta 4 bisa karbar kudi ta bayan fage da rashin ɗa'a". legit.hausa.ng. Retrieved 10 December 2021.
  5. "Protest in AAU over salaries, as government appoints Acting VC". Vanguardng.com. 11 May 2021. Retrieved 10 December 2021.