Jean-Bédel Bokassa


Jean-Bédel Bokassa ( [ʒɑ̃ bedɛl bɔkasa] ; 22 ga Fabrairu 1921 - 3 Nuwamba 1996), wanda aka fi sani da Bokassa I, ya kasance shugaban Afirka ta Tsakiya siyasa da soja. Shine shugaba na biyu na ƙasar Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya kuma a matsayin sarki na Daular Afirka ta Tsakiya, daga juyin mulkin da ya yi wa Saint-Sylvestre a ranar 1 ga Janairun 1966 har zuwa juyin mulkin da aka yi a 1979.[1]
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Yana da mata da yaya.
Karatu da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]cole Sainte Jeanne d'Arc, M'Baiki, 1927, Ecole Missionnaire, Bangui, 1928, Ecole Missionnaire, Brazzaville, 1929-39, Military Preparatory School, Saint Louis, Senegal, 1947-48, Military Training, Centre d'Instruction, Chalons SurMarne, France, 1950, yayi aikin French Army 1939, aka kara me matsayi lance-corporal, 1940, yazo yazama captain a 1961, yazo yayi minister na Civil Aviation 1972.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Orizio, Riccardo. "Dear Tyrant". Granta. Retrieved 31 October 2019.