Jerin Sunayen Gwanonin Jihar Bauchi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin Sunayen Gwanonin Jihar Bauchi
jerin maƙaloli na Wikimedia

Jerin masu gudanar da mulki da gwamnonin jihar Bauchi.[1] An kafa jihar Bauchi ne a ranar 3 ga Fabrairun 1976 lokacin da aka raba jihar Arewa maso Gabas zuwa jihohin Bauchi, Borno, da Gongola.[2]

Suna matsayi shiga ofis barin ofis jam'iyya Karin bayani
Mohammad Bello Khaliel Gwamnan soji March 1976 July 1978 soja
Garba Duba Gwamnan soji July 1978 October 1979 Soja
Abubakar Tatari Ali Gwamna October 1979 December 1983 NPN
Mohammed Sani Sami Gwamnan soji January 1984 August 1985 Soja
Chris Abutu Garuba Gwamnan soji August 1985 December 1987 Soja
Joshua Madaki Gwamnan soji December 1987 August 1990 soja
Abu Ali Gwamnan soji August 1990 January 1992 Soja
Dahiru Mohammed Gwamna January 1992 November 1993 NRC
James Kalau mai Gudanarwa 9 December 1993 14 September 1994 soja
Rasheed Adisa Raji mai Gudanarwa 14 September 1994 22 August 1996 soja
Theophilus Bamigboye mai Gudanarwa 22 August 1996 August 1998 Soja
Abdul Mshelia mai Gudanarwa August 1998 May 1999 Soja
Ahmad Adamu Mu'azu Gwamna 29 May 1999 29 May 2007 PDP
Isa Yuguda Gwamna 29 May 2007 29 May 2015 ANPP Decamped officially to PDP 27 June 2009
Mohammed Abdullahi Abubakar Gwamna 29 May 2015 29 May 2019 APC
Bala Mohammed Gwamna 29 May 2019 Incumbent PDP

Manazarta=[gyara sashe | gyara masomin]