Bala Mohammed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Bala Mohammed
Kauranbauchi.jpg
Governor of Bauchi State (en) Fassara

29 Mayu 2019 -
Mohammed Abdullahi Abubakar
ma'aikatar Babban birnin tarayya

8 ga Afirilu, 2010 - 29 Mayu 2015
Adamu Aliero - Mohammed Musa Bello
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

Rayuwa
Cikakken suna Bala Muhammed
Haihuwa Alkaleri, 5 Oktoba 1958 (63 shekaru)
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Hausawa
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta Jami'ar Maiduguri
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Bala Mohammed (An haife shi a shekara ta 1958). ɗan siyasan Nijeriya ne, Kuma zababben gwamnan jihar Bauchi ne. Ya kuma kasan ce Ministan babban birnin taraiyan Nijeriya Abuja daga 2010 zuwa 2015. Kuma sanata ne a jihar Bauchi daga 2007 zuwa 2010.[1][2]

Yayi Gwamnan jihar Bauchi a shekara ta 2019 (bayan Mohammed Abdullahi Abubakar).[1]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]