Mohammed Abdullahi Abubakar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Mohammed Abdullahi Abubakar
Muhammed Abubakar.png
Rayuwa
Haihuwa Disamba 11, 1956 (63 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Mohammed Abdullahi Abubakar (an haife shi a 11 ga watan December shekarar 1956) shine gwamnan Jihar Bauchi, Nijeriya maici ayanzu. Yazama gwamnan bayan doke tsohon gwamnan Jihar dayayi wato Isah Yuguda

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.