Jerin Sunayen Gwanonin Jihar kebbi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gwamnan Jihar Kebbi
public office (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na governor of a Nigerian state (en) Fassara
Bangare na Executive Council of Kebbi State (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Kebbi
Substitute/deputy/replacement of office/officeholder (en) Fassara Deputy Governor of Kebbi State (en) Fassara

Wannan shine jerin Sunayen gwamnonin jihar Kebbi da An kafa jihar Kebbi ne a ranar 27 ga Agusta 1991, lokacin da ta ra da jihar Sokoto.


Suna Mukami Shiga ofis Barin ofis Party Karin bayani
Patrick Aziza[1] Mai gudanarwa 28 August 1991 January 1992 Soja
Abubakar Musa Gwamna January 1992 November 1993 NRC
Salihu Tunde Bello Mai gudanarwa 9 December 1993 22 August 1996 Soja
John Ubah Mai gudanarwa 22 August 1996 August 1998 Soja
Samaila Bature Chamah[1] Mai gudanarwa August 1998 May 1999 Soja
Adamu Aliero[2] Gwamna 29 May 1999 29 May 2007 APP; ANPP
Usman Saidu Nasamu Dakingari Gwamna 29 May 2007 29 May 2015 PDP
Aminu Musa Habib Jega Gwamnan rikon Kwarya 24 February 2012 25 May 2012
Abubakar Atiku Bagudu[3][4] Gwamna 29 May 2015 29 May 2023 APC
Nasir Idris Gwamna 29 May 2023 Incumbent APC


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "THE RISE AND RISE OF THE LAND OF EQUITY UNDER SENATOR ABUBAKAR ATIKU BAGUDU". The Official Website of Kebbi State Government. 1999-05-29. Archived from the original on 2023-06-12. Retrieved 2023-06-12.
  2. "Former Kebbi Governor, Adamu Aliero Dumps Ruling APC for PDP". Sahara Reporters. 2022-06-09. Retrieved 2023-06-12.
  3. "Atiku Bagudu re-elected in Kebbi". P.M. News (in Turanci). 2019-03-10. Retrieved 2021-08-04.
  4. "The Executive Governor - Abubakar Atiku Bagudu | The Official Website of Kebbi State Government". www.kebbistate.gov.ng. Archived from the original on 2021-07-09. Retrieved 2022-03-05.