Joseph Ayo Babalola
Joseph Ayo Babalola | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kwara, 25 ga Afirilu, 1904 |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Mutuwa | Efọ̀n-Alààyè, 26 ga Yuli, 1959 |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Mai da'awa |
Joseph Ayo Babalola (25 Aprailu na shekara ta alif ɗari tara da hudu 1904 aka haife shi – 26 July 1959) dan Najeriya ne kuma ministan Kiristanci sannan kuma jagora a cocin Christ Apostolic Church,[1] Najeriya. An sanyawa wata jami'a mai zaman kanta ta Najeriya suna Jami'ar Joseph Ayo. Mabiyansa suna da imanin cewa yana da ikon warkarwa.
Kuruciya
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Babalola ga dangin Yarbawa a garin Odo-Owa, na Jihar Kwara.[2] Kuma ya taso a matsayin mabiyin Anglikanci. Ya halarci makarantar elemantare a Oto-Awori dake kan tirin Badagry, Jihar Lagos a shekarar 1914. Daga bisani ya zamo ma'aikacin motar steamroller a karkashin Sashin Ayyukan Jama'a ta Najeriya (Public Works Department (Nigeria)).
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Rasuwar Joseph Ayo Babalola ta faru ne a ranar 26 ga Yuli 1959 a Ede, jihar Osun, Najeriya. Babalola ya nuna "babu alamar rashin lafiyar" kafin rasuwarsa.[3]
Labarin rasuwarsa an jingina shi ga wani Baba Abiye.[4][5]
Duk da haka, Prophet I. O. Ogedegbe ne ya sake buga labarin Baba Abiye kuma yasa ya zama ruwan dare gama gari.[6]
[7]
[8]
[9]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Olasope, Kunle (18 July 2019). "Joseph Ayo Babalola: 60 Years After". Tribune Online. Archived from the original on 19 October 2022. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ "Short History of Christ Apostolic Church". joafosco.blogspot.com. 11 September 2009. Retrieved 6 May 2014.
- ↑ "HOW APOSTLE JOSEPH AYO BABALOLA DIED- PROPHET I.O. OGEDEGBE". GospelBuzz.com. Archived from the original on 16 October 2022. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ Olajire, Bolarinwa (16 August 2018). "HOW APOSTLE JOSEPH AYO BABALOLA DIED ON 26 JULY 1959". ServantBoy.com. Archived from the original on 28 May 2023. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ "How Apostle Ayo Babalola Died On Sunday 29th July 1959". Opera News. Archived from the original on 11 February 2023. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ "HOW APOSTLE JOSEPH AYO BABALOLA DIED- PROPHET I.O. OGEDEGBE". AfricanOrbit.com. 19 February 2014. Archived from the original on 8 December 2022. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ "How Apostle Joseph Ayo Babalola dies- Prophet I. O. Ogedegbe". CAC World News. 28 August 2017. Archived from the original on 16 October 2022. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ "Apostle Joseph Ayo Babalola's Last Moments On Earth- Prophet I.O. Ogedegbe". FiloPost.com. 13 August 2018. Archived from the original on 25 August 2018. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ Bayo Adeyinka (6 February 2014). "HOW APOSTLE JOSEPH AYO BABALOLA DIED- PROPHET I.O. OGEDEGBE". BayoAdeyinka.com. Archived from the original on 11 July 2016. Retrieved 27 May 2024.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)