Kamuru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kamuru
Bayanai
Harsuna Kulu (en) Fassara, Turanci da Hausa
Sana'a farming (en) Fassara
Addini Katolika, Kiristanci da Musulunci
Yaren hukuma Ikulu (en) Fassara
Wuri
Map
 9°53′N 8°11′E / 9.88°N 8.18°E / 9.88; 8.18
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna
Ƙaramar hukuma a NijeriyaZangon Kataf

Kamuru Kuma Kamuru, Kamuru Ikulu birni ne, a cikin ƙaramar hukumar Zangon Kataf dake kudancin jihar Kaduna da yake Middle Belt Najeriya. Ita ce hedikwatar masarautar Akulu. Lambar gidan waya na yankin ita ce 802.