Kelvin De Bruyne

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kelvin De Bruyne
Rayuwa
Haihuwa Drongen (en) Fassara, 28 ga Yuni, 1991 (32 shekaru)
ƙasa Beljik
Harshen uwa Dutch (en) Fassara
Karatu
Harsuna Dutch (en) Fassara
Turanci
Jamusanci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  K.R.C. Genk (en) Fassara2008-20129716
  Belgium national under-18 football team (en) Fassara2008-200971
  Belgium national under-19 football team (en) Fassara2009-2009101
  Belgium national football team (en) Fassara2010-
  Belgium national under-21 football team (en) Fassara2011-201120
  SV Werder Bremen (en) Fassara2012-20133310
Chelsea F.C.2012-201430
  K.R.C. Genk (en) Fassara2012-2012
  VfL Wolfsburg (en) Fassara2014-20155113
Manchester City F.C.2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 17
Nauyi 76 kg
Tsayi 181 cm
Kyaututtuka
IMDb nm6585166
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Kevin De Bruyne Ƙwararre ɗan wasan kwallon ƙafa ne, ɗan asalin ƙasar Belgium wanda ke buga wasan tsakiya a kungiyar kwallon kafa ta Manchester City, da kuma kungiyar kwallon kafa ta Belgium. Ana yi masa kallon daya daga cikin fitattun 'yan wasa a duniya [1] [2]Kuma sau da yawa ana bayyana shi a matsayin "cikakkiyar" dan wasan kwallon kafa.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]