Kiran Sallah
Kiran Sallah | |
---|---|
term (en) , tunanniyar addini, Islamic term (en) da Zikiri | |
Bayanai | |
Facet of (en) | worship in Islam (en) , good works in Islam (en) da Elements of Salat (en) |
Vocalized name (en) | أَذَانٌ، اَلْأَذَانُ |
Addini | Musulunci |
Suna saboda | Kunne |
Yaren hukuma | Larabci |
Maƙirƙiri | God in Islam (en) |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Kayan haɗi | murya |
Has cause (en) | Fard salat times (en) , Nafl salat times (en) da Sallah |
Yana haddasa | forgiveness of sins in Islam (en) da Salvation in Islam (en) |
Contributing factor of (en) | Islam and mental health (en) , Islam and humanity (en) da Islamic ethics (en) |
Full work available at URL (en) | corpus.quran.com… da qurananalysis.com… |
Contains (en) | Zikiri |
Gudanarwan | ladani, hezzab (en) da Liman |
Prerequisite (en) | Fard salat times (en) da Nafl salat times (en) |
Created for (en) | worship in Islam (en) |
Created during (en) | Prophetic era (en) |
Kiran Sallah, adhan, athan, or azaan (larabci أَذَان turkiyanci Ezan)[1] shine kira da akeyi musulunci ga Musulmai suzo su gudanar da bautan allah, wanda ladan keyi a kowace lokacin sallah a rana. Kalmar da larabci adhan tasamo asali ne daga kalmar ʾadhina wato أَذِنَ ma'ana "ka saurara, ka ji, a sanar da kai". Kuma asali na kalmar ʾudhun ce, (larabci أُذُن), ma'ana "ear".
Kiran Sallah anajiyar dashi ne daga ladani, muezzin daga masallaci dan kaiwa zuwa ga sauran jama'a ana sanar dasu lokacin sallah yayi, a sau biyar a kowace rana, ana kiran sallah ne acikin husumiyar Masallaci, domin tunatar da musulmai akan gudanar da (farali) na ibadar (sallah). Akwai kira ta biyu, da akafi sani da iqama, (shiryawa) sannan sai sanarda musulmai su daidaita sahu domin fara gudanar da sallah. Babban muhimmancin dake akan maimaita kiransa sallah a masallatai shine, domin a gabatar a takaice ga kowa da kowa acikin ilimi mai saukin fahimta, dan susan abinda musulunci ya ƙunsa. A zamanin yanzu, amsakuwai anata sanya su a hasumiyen masallatai domin kiran sallah.
Kiran sallah adhan ana karanta Takbir (Allah Mai Girma) ne aciki.[2] sai abiyo baya da Shahada (Babu abun bauta da gaskiya sai Allah, Muhammad manzon Allah ne).[3] wanda itace furucci na imani, da akekira da Kalmar shahada, na farko daga cikin Rukunnan Musulunci guda biyar.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Ladan na tsaka da Kiran Sallah
-
Mutane a zaune cikin masallaci biyo bayan Kiran Salla, kuma kafin a tayar da Iƙama
Anazarci
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nathal M. Dessing Rituals of Birth, Circumcision, Marriage, and Death Among Muslims in the Netherlands Peeters Publishers 2001 ISBN|978-9-042-91059-1 page 25
- ↑ H Azodanloo (1992), Formalization of Friday sermons and consolidation of the Islamic republic of Iran, Journal of Critical Studies of Iran & the Middle East, 1(1), 12-24
- ↑ N Mohammad (1985), The doctrine of jihad: An introduction, Journal of Law and Religion, 3(2): 381-397