Iqama
![]() | |
---|---|
Islamic term (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
prayer (en) ![]() |
Bangare na | Musulunci da Sallah |
Iqama ko Iqamah ( Larabci: إِقَامَة , ʾIqāmah ) ita ce wadda akeyi bayan kiran Sallah wato tada Sallah a addinin Musulunci. Ana yin iqama da sauri da ƙaranta sauti fiye da kiran Sallah (adhan), saboda ana nufin kawai don jawo hankalin waɗanda ke cikin masallaci, maimakon a tunatar da waɗanda suke wajen masallaci su shigo, wanda kiran Sallah shine yake tunatar da jama'ar Musulmi, cewa lokacin Sallah yayi. Jumlolin Iqama da Adhan (Kiran Sallah) duk iri ɗaya ne, duk da cewa akwai banbanci a tsakanin su, banbanci shine Adhan bibu-biyu akeyi ita kuma Iqama ɗaya-ɗaya akeyi.
Iqama a rubuce[gyara sashe | gyara masomin]
Karatu |
Larabci na Qur'ani |
Tafsiri | Fassara | |
---|---|---|---|---|
Sunna |
Shi'a | |||
[[Takbir|ʾAllāhu ʾakbarTemplate:Smallsup]] | ||||
[[Shahada|ʾašhadu ʾan lā ʾilāha ʾillā -llāhTemplate:Smallsup]] | ||||
ʾašhadu ʾanna Muḥammadan rasūlu -llāhTemplate:Smallsup | Ina shaidawa Annabi Muhammadu (A W) Manzon Allah ne | |||
2x[lower-alpha 1] | ʾašhadu ʾanna ʿAli'an waliu llāhTemplate:Smallsup | Ina shaidawa Ali Waliyyin Allah ne | ||
|
ḥayya ʿalā ṣ-ṣalāhTemplate:Smallsup | Kuyi Gaggauwa zuwa Sallah ( Sallah ) | ||
|
ḥayya ʿalā l-[[Falah|falāḥTemplate:Smallsup]] | Gaggauta zuwa ga babban rabo | ||
ḥayya ʿalā khayri l-ʿamalTemplate:Smallsup | ||||
|
qad qāmati ṣ-ṣalāhTemplate:Smallsup | |||
[[Takbir|ʾAllāhu ʾakbarTemplate:Smallsup]] | ||||
lā ʾilāha ʾillā -llāhTemplate:Smallsup | Bãbu abin bautãwa da gaskiya fãce Allah |
Mazhabobin Hanafiyya da Shi'a duk suna amfani da adadi iri ɗaya wajen maimaita Adhan da Iqama, saɓanin sauran mazhabobin Musulunci.
Kamar yadda Malikiyyah suka ce, komai na Iqama da kiran Sallah iri ɗaya ne sai dai a Iqama sau ɗaya akeyi amma ita kabbara sau biyu ce ko a Iqama ko a Kiran Sallah (Allahu Akbar - 2x, Ashadu ala ilaha illallah - 1x, Ashadu anna Muhammadur RasoolAllah - 1x, Hayya ala salah - 1x, Hayya alal Falah - 1x).Allahu Akbar - 2x, La ilaha illa Allah) tare da keɓancewar faɗin 'Qad qamati salah' sau ɗaya kawai.
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found