Kogin Gadar Tamburawa
Appearance
Kogin Gadar Tamburawa | |
---|---|
Labarin ƙasa | |
Kasa | Najeriya |
Territory | jihar Kano |
Kogin Gadar Tamburawa kogi ne a Najeriya, kudu da Kano.[1] Gada yana nufin gada a harshen Hausa, gadan tamburawa ta kasance a gan gare kwana dawaki a Kano .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Gadar Tamburawa River:all facts at a glance". Retrieved 21 January 2013.