Kogin Komadugu Gana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Komadugu Gana
Labarin ƙasa
Kasa Najeriya
Territory Misau da Jihar Bauchi
Kame yankin kogin Yobe.

Kogin Komadugu Gana ko kogin Misau kogi ne da ke cikin Basin Chadi a arewa maso gabashin Najeriya wanda ya hade kogin Yobe a Damasak a karamar hukumar Mobbar ta jihar Borno. [1] Ta tashi daga arewacin Bauchi. [2]

A cewar wani rahoto na shekara ta 2011 na International Union for

Conservation of Nature, ruwan kogin ya daina zuwa Yobe. [3]

gadar kogin komadugu, kogin misau

An gano kwale-kwalen Dufuna mai shekaru 8,500 a wani tono kusa da kogin a shekarar 1987 a karamar hukumar Fune. [4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Mortimore, Michael. Adapting to Drought: Farmers, Famines, and Desertification in West Africa, p. 244 (1989)(note 3 notes that the Komadugu Gana joins the Yobe at Damasak)
  2. Oyebande, Lekan. Streamflow regime change and the ecological response in the Lake Chad basin in Nigeria, in Hydro-ecology: Linking Hydrology and Aquatic Ecology, p. 101, 104 (2001) (Acreman, M.C., ed.)
  3. Komadugu Yobe Basin,upstream of Lake Chad, Nigeria, WANI Case Study Archived 2012-05-13 at the Wayback Machine, IUCN, Report 2011-009
  4. (24 May 1998). 6,000-Year-Old Canoe To Be Removed, Associated Press