Kola Adewusi
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Suna |
Kola (en) |
| Sunan dangi |
Adewusi (en) |
| Shekarun haihuwa | 5 Oktoba 1968 |
| Yaren haihuwa | Yarbanci |
| Harsuna | Turanci, Yarbanci da Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Muƙamin da ya riƙe | Mataimakin Gwamnan Jihar Osun |
| Ɗan bangaren siyasa | Peoples Democratic Party |
| Addini | Kiristanci |
| Hair color (en) |
black hair (en) |
Kola Adewusi ɗan siyasar, Najeriya ne, Wanda ya taɓa riƙe muƙamin mataimakin gwamnan jihar Osun tu ashekara ta 2022.[1] An zaɓi Adewusi mataimakin gwamna a zaɓen gwamnan jihar Osun a shekara ta 2022.[2]