Jump to content

Kola Anubi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kola Anubi
Rayuwa
Haihuwa Zariya, 3 ga Maris, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Nigeria national under-17 football team (en) Fassara2003-200330
  S.C. Internacional (en) Fassara2004-2005
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202005-200520
Dolphin FC (Nijeriya)2005-2008
Bendel Insurance2005-2005
Enyimba International F.C.2008-2010
Akwa United F.C. (en) Fassara2008-2008
Sharks FC2010-2013
Warri Wolves F.C.2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 10
Kola Anubi

Oluwaseun Kolawale Anubi (an haifeshi ranar 24 ga watan Maris, 1987) a Zaria. Ɗan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya, wanda a a yanzu yake buga ma Warri Wolves F.C.. wasa.

Anubi yabar Insurance a shekarar 2014 zuwa babban kulof ɗin Barazil mai suna Sport Club International[1] sannan kuma a watan Yuli a shekarar 2005 ya sake komawa Insurance, daga baya kuma ya koma Enyimba International F.C. a shekarar a 2006, bayan ya koma Dolphin FC. An bada aronshi zuwa ƙungiyar, Akwa United F.C. a 2008[2] A watan Satumbar 2008 ya koma Enyimba. sannan daga baya ya taka leda a shekara ta 2009 a ƙungiyar Sharks of Port Harcourt Fatakwal.

Ƙasashen duniya

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya kasance memba na tawagar Najeriya a 2005 FIFA World Youth Championship a Netherland inda ya buga wasanni biyu. Ya kasance memba a tawagar Najeriya a 2003 FIFA U-17 World Championship a Finland, inda ya buga dukkanin wasannin kusa ukku.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]