[[Grammy Award for Best Pop Duo/Group Performance(en) ]] (2021) : [[Rain on Me(en) ]] [[Grammy Award for Best Pop Vocal Album(en) ]] (2021) : [[Chromatica(en) ]]
Stefani Joanne Angelina Germanotta lafazi|ˈstɛfəni_ˌdʒɜːrməˈnɒtə (an haife ta a watan Maris 28, shekarar 1986), anfi saninta da Lady Gaga, mawaƙiyar kasar Tarayyar Amurka ce, marubiciyar waka, kuma mai shirin fina-finai. An santa a kan known for her unconventionality, provocative work, and visual experimentation. Ta fara waka tun tana yarinya tsakanin shekaru 13 zuwa 19, tana yin wake a dararen open mic da yin shiri a wasannin makaranta. Ta yi karatu a Collaborative Arts Project 21, ta Jami'ar New York Tisch School of the Arts, sannan daga bisani ta fita dan ci gaba da harkokin wake-wake. sanda Def Jam Recordings suka bar kontaragi da ita, sai ta fara aiki a matsayin marubuciyar waka wa Sony/ATV Music Publishing, inda Akon ya taimake ta ta shiga yarjeniya da Interscope Records da kuma sunansa KonLive Distribution a 2007. Ta yi tashe a shekara mai zagayowa da fitar da album dinta na Farko, wato the electropop record The Fame, and its chart-topping singles "Just Dance" and "Poker Face". Da kuma biyo baya da EP, The Fame Monster (2009), featuring the singles "Bad Romance", "Telephone" and "Alejandro", duk sun sami nasara.