Jump to content

Laide Bakare

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Laide Bakare
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 7 Oktoba 1970 (54 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a darakta da mai tsara fim
Kyaututtuka
laide bakare

Laide Bakare 'yar wasan kwaikwayo ce Na Najeriya. dinta Jejere ya lashe kyautar Best of Nollywood Awards ta 2012 a cikin Best Constume Design category. [1][2][3] An zabi ta ne don Mafi kyawun 'yar wasan kwaikwayo na asali a 4th Africa Movie Academy Awards a 2008 don rawar da ta taka a fim din Iranse Aje (2008).

fara fim dinta na farko Jejere a Burtaniya.

  1. Adeleye, Kunle (2021-11-10). "All You Need To Know About Laide Bakare, The Nollywood Star That Started Her Movie Career in The '90s – GLAMSQUAD MAGAZINE". GLAMSQUAD MAGAZINE. Retrieved 2022-12-17.
  2. "Laide Bakare joins the music industry with record label". Nigerian Entertainment Today. 2012-12-04. Retrieved 2022-12-17.
  3. Olufunmi, Dapo (2012-09-11). "Mercy Aigbe, Nonso Diobi to host Best Of Nollywood awards". Daily Post Nigeria. Retrieved 2022-12-17.