Lambar yabo na Fina-finan Nollywood na Musamman na 2012
Appearance
| Iri |
award ceremony (en) |
|---|---|
| Kwanan watan | 11 Nuwamba, 2012 |
| Edition number (en) | 4 |
| Ƙasa | Najeriya |
An gudanar da Lambar Yabo na Nollywood na Musamman a karo na 4 a dakin taro na dandalin Tafawa Balewa da ke Legas, Najeriya. An bayar da kyautuka guda 32 ga kwararrun masana'antar shirya fina-finai na Najeriya. Jarumar Nollywood Nonso Diobi da Tsohuwar Yarinya Mafi Kyawun Najeriya Sylvia Nduka ne suka dauki nauyin bikin.
| Jaruma ta gaba ta musamman a fina-finan harshen Turanci | Jarumi na musamman a fina-finan Yarbanci |
|---|---|
|
|
| Jaruma ta musamman a fina-finan Yarbanci | Jarumi na musamman a fina-finan Hausa |
|
|
| Jaruma (ta biyu) ta musamman a fina-finan Yarbanci | Jarumi (na biyu ) na musamman a fina-finan Turanci |
|
|
| Jarumi na musamman a fina-finan Hausa | Jaruma (ta biyu ) ta musamman a fina-finan Turanci |
|
|
| Jaruma (ta biyu ) ta musamman a fina-finan Hausa | Wasan kwaikwayo da aka fi so (Namiji) |
|
|
| Wasan kwaikwayo da aka fi so (Mace) | Fitaccen Jarumi Yaro na Shekara |
|
|
| Fitacciyar Jaruma Yarinya na Shekara | Fitaccen Darekta na shekara |
|
|
| Fitaccen Shiri na shekara | Fitaccen Barkonci na shekara |
|
|
| Shiri na Musamman mai dauke da Darasi na Zamantakewa | Wasan Kwaikwayo na Shekara |
|
|
| Mai Tsara Haske na Shekara | Shiri mai dauke da Sauti na Musamman |
|
|
| Shiri da aka Gyara na Musamman | Jerin masu Shirya Fina-finai na Musamman |
|
|
| Jarumi na Musamman a Hausa | Jarumi na (biyu) na Musamman a Hausa |
|
|
| Jaruma ta Musamman a Hausa | Jarumi ta (biyu) ta Musamman a Hausa |
|
|
| Jarumi na (biyu) na Musamman a Yarbanci | Kyautar Onga na amfani da Abincin Gida Najeriya a Shiri |
|
|
| Gajeran Fim na Musamman | Kwalliya na Musamman |
|
|
| Sumbanta na Musamman a Shirin Najeriya | Wallafar 'Yan Jarida na Musamman |
|
|
| Ban Girma na Musamman | |
|