Lucas Cranach Dattijon
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Lucas Cranach mai zane ne dan kasar Jamus, wanda ke samar da zane ta hanyar sassaka itace/katako. Ya aka haifesa mai Jamus fenta. Ya kasance mai zane na fada ga Mazabar Saxonomy na iya tsawon sana'arsa. Kuma yayi fice ta hanyar zanensa na 'ya'yan sarakunan Jamus da kuma shuwagabannin Protestant Reformation. Ya kasance babban abokin Martin Luther.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.