Ma’aikatun tarayyar Najeriya ma’aikatun gwamnati ne da ke da alhakin gudanar da ayyukan gwamnati iri-iri. Kowace ma'aikatar tana karkashin jagorancin Babban Sakatare ne wanda ke ba da rahoto ga Minista a Majalisar Dokokin Tarayya.[1] Wasu ayyuka na gwamnati ana samar da su ta “kwamitocin” ko parastatals (kungiyoyin mallakar gwamnati) waɗanda ƙila su kasance masu zaman kansu ko kuma suna da alaƙa da ma’aikatar.[2]
A wasu lokuta ma’aikatun suna haɗewa, wani lokacin kuma ana raba su. Don haka aka naɗa Halima Tayo Alao ministar muhalli da gidaje a ranar 26 ga watan Yulin, shekarar 2007 a hannun shugaba Umaru Yar’adua.[3] Bayan da aka yi wa majalisar ministoci garambawul, a watan Disamba a shekarar 2008 aka naɗa Nduese Essien Ministan Muhalli sannan Hassan Muhammed Lawal ya zama Ministan Ayyuka da Gidaje.[4] A ranar 6 ga Afrilu 2010, an naɗa Mohammed Daggash Ministan Ayyuka sannan Nduese Essien ya zama Ministan Filaye, Gidaje da Ci gaban Birane.[5] Teburin da ke ƙasa ya lissafa ma'aikatu na yanzu ko na baya.
Consists of the defence services headquarters, the Nigerian Army, the Nigerian Air Force, the Nigerian Navy, and other defence agencies and departments
To render to Nigerians and foreigners alike, diverse internal security and other ancillary services that are highly qualitative, efficient, courteous and transparent.
To Formulation, Implementation, Monitoring and Evaluation of Policies and Programmes on Youths and Sports Development towards Wealth Creation, Youth Empowerment, Physical Fitness and Well-being, Achieving Excellence in Sports, National Unity and Sustainable Development.
Hukumar ‘yan Nijeriya mazauna kasashen waje, ta tanadi yadda ‘yan Nijeriya mazauna kasashen waje suke tafiyar da harkokin siyasa, ayyuka da kuma shiga cikin ci gaban Nijeriya da kuma manufar yin amfani da jarin dan Adam da kayan aiki na ‘yan Nijeriya mazauna kasashen waje wajen ci gaban al’umma da tattalin arziki da al’adu da kuma ci gaban kasa baki daya. cigaban siyasar Najeriya da kuma abubuwan da suka shafi su.