Mahmoud Mohamed Shaker

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Mahmoud Mohamed Shaker
Rayuwa
Haihuwa Alexandria, 1 ga Faburairu, 1909
ƙasa Misra
Mutuwa Kairo, 7 ga Augusta, 1997
Yan'uwa
Mahaifi Q6853918
Siblings Ahmad Muhammad Shakir (en) Fassara
Yan'uwa
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan jarida, historian (en) Fassara da maiwaƙe
Kyaututtuka

Mahmoud Mohamed Shaker ( Larabci: محمود محمد شاكر‎ ), Abu Fihr ( أبو فِهر ), ya kasan ce kuma Marubucin Masar, ne kuma mawaƙi ɗan jarida kuma masanin harshen Larabci da al'adun Musulunci.

Rayuwar farko[gyara sashe | Gyara masomin]

An haifi Shaker a 1 ga watan Fabrairu 1909 a Alexandria, kuma ya mutu a ranar 7 ga watan Agusta 1997 a Alkahira .

Ayyuka[gyara sashe | Gyara masomin]

Tunaninsa da rubuce rubucensa sun ginu ne akan asalin al'adun larabawa . Ya rubuta litattafai da dama kan yare da al'adun larabci wadanda suka hada da: Sako kan Hanyar Al'adarmu (Resala Fel Tarik Ela Thakafatena رسالة في الطريق إلى ثقافتنا), Al-Mutanabi المتنبي, Gaskiya da Tatsuniyoyi (Abateel wa Asmaar أباطيل وأسما) Sagittarius (Al-Qaws Al-AZraa القوس العذر. Mafi yawan rubutun nasa, wadanda aka buga su a cikin mujallu da mujallu daban-daban, farfesa Adel Solaiman Gamal ne ya tattara su a cikin wani littafi mai kundi biyu wanda aka yi wa lakabi da: Jamharat Al-Maqalaat جمهرة المقالات.[ana buƙatar hujja]

Duba kuma[gyara sashe | Gyara masomin]

  • Ahmed Mohamed Shaker