Martin Luther Agwai
Appearance
|
| |||||
1 ga Yuni, 2006 - 25 Mayu 2007
ga Yuni, 2003 - ga Yuni, 2006 | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | Jahar Kaduna, 8 Nuwamba, 1948 (76 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Harshen uwa | Hausa | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta |
Staff College, Camberley (en) Kwalejin Ma'aikatan Gudanarwa ta Najeriya | ||||
| Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a |
military advisor (en) | ||||
| Digiri | Janar | ||||


Martin Luther Agwai CFR GSS psc(+) fwc, Dan asalin kudancin Jihar Kadunan, Nijeriya ne. Yakasance tsohon Sojan Nijeriya ne, wanda yarike mukamin Chief of Defence Staff da kuma Chief of Army Staff.