Megan Rapinoe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Megan Rapinoe
Megan Rapinoe (May 2019) (cropped).jpg
Rayuwa
Haihuwa Redding (en) Fassara, ga Yuli, 5, 1985 (35 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Yan'uwa
Ma'aurata Sue Bird (en) Fassara
Siblings
Karatu
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa winger (en) Fassara
Tsayi 170 cm
IMDb nm4586488
meganrapinoe.com/

Megan Anna Rapinoe (an haife ta a Yuli 5, 1985) takasance ƙwararriyar yar'ƙwallon ƙafar kasar Amurka ce, wacce ke buga rukunin tsakiya/gefe wacce ke wasa da jagorancin yan'wasan kulub din Reign FC a National Women's Soccer League. Amatsayin ta na yar'wasan Ƙungiyar ƙwallon ƙafan Tarayyar Amurka ta mata ta taimaki kasar lashe gasar 2019 FIFA Women's World Cup, da 2015 FIFA Women's World Cup, da 2012 London Olympics, sannan suka zama nabiyu a 2011 FIFA Women's World Cup. Run a 2018, tare da Carli Lloyd da Alex Morgan suke riƙe shugabancin yan'wasan ƙungiyar.[1][2][3][4]

Rapinoe tasamu tallafi daga Nike, Samsung da DJO Global, kuma ta fito sau dayawa acikin tallace tallacen kamfanin ƙananan kayayyaki Wildfang, da kuma Nike. Ta taba buga wasa a Chicago Red Stars, Philadelphia Independence da magicJack a Women's Professional Soccer (WPS) da kuma Olympique Lyonnais a gasar Division 1 Féminine na ƙasar Faransa.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]