Jump to content

Mikel arteta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mikel arteta
Rayuwa
Cikakken suna Mikel Arteta Amatriain
Haihuwa San Sebastián (en) Fassara, 26 ga Maris, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Lorena Bernal (en) Fassara
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Antiguoko (en) Fassara1991-1997
  FC Barcelona1997-1999
  Spain national under-16 association football team (en) Fassara1998-1999104
  FC Barcelona Atlètic (en) Fassara1999-2000
  FC Barcelona C (en) Fassara1999-199951
  Spain national under-18 football team (en) Fassara1999-2001131
  Spain national under-17 football team (en) Fassara1999-199970
  Paris Saint-Germain2000-2002312
  Spain national under-21 association football team (en) Fassara2002-2003122
Rangers F.C.2002-20045012
  Real Sociedad (en) Fassara2004-2005151
Everton F.C. (en) Fassara2005-201117428
Everton F.C. (en) Fassara2005-2005121
Arsenal FC2011-201611014
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 65 kg
Tsayi 175 cm
IMDb nm3174346
hoton koch arteta
hoton arteta a arsenal
hoton arteta
hoton arteta
mikel arteta
hoton arteta a everton
mikel arteta a matsayin Dan wasa
hoton arteta
mikel arteta yana murnar kofi
hoton arteta

Mikel arteta an haife shi a San Sebastian, Arteta ya Fara buga was an kwallan kafa a kungiyar Karcelona, a shekarar 1999, Amma saboda rashin samun isashen lokaci Na buga wasa ya koma kingiyar Paris sent germain,a shekarar 2001.a lokacin yanada shekara 18, bayan ya lashe kofin euepa intertoto cup, lokacjn DA yake cikin kakar wasa ta biyu a faransa,daga man kuma ya rattaba hannu DA kungiyar skotish Mai sunna rangers, akan kudi £6,000,000.

lokacin bazarar shi tafarko arteta yasamu nasarar las he kofin firimiya ta kasar skotish,da kuma kofin skotish,in da yasamu nasarar con kwallon mintuna karshe Na 03, a lokacin karawar su da kungiyar Denfermin Athlentic, wanada hakan ya basu nasarar lashe gasar a hannun hammaryasu celtic.

Bayan ya dawo club inshi na gida real susada, arteta ya samu damar komawa kungiyar everton wacce take kasar ingila, a matsyin aro a shekarar 2005,daga bisani yasaka hannu Na dindin din , arteta yakansace data daga cukin Yan kwallo mafi anfani a kungiyar everton.arteta yasamu nasrar laashe kyautar dan kwallo mafi kwazi a shekara had so biyu,data nan a shekarar 2011 ,artata ya rattaba hannu DA kungiyar arsenal,a kan kudu €10,000,000, artata ya lashe kofin FA guda biyu ,ya kuma samu nasarar zama kaftin Na kungiyar ta arsenal a shekarar 2014,zuwa 2016.

Artata ya samu damar wakiltar kasar sifaniya, a rukkunin yan kasa da shekara 18,bayan Yayi murabus DA buga kwallo arteta ya Kama aikin koci DA kocjn kungiyar man city pep guardiola, a shekarar 2019, daga lokacin ya koma kungiyar arsenal a 2020, inda Yaa zama Mai horaswa a kunkiyar,inda ya samu damar lashe Kofin FA Na ingila DA kunkiyar arsenal in

Aikinsa na farko

Mikel arteta ya fara buga kwallo a wata kungiya, antigoku tare dan kwallon nan Xabi alonso bayan fo wasa da sukeyi duk sati, dukansu biyun sun bugs kwallon baking rafi, inda sukeda muradi data Na buga wasa a kungiyar real sucidad,arteta yabar sansitigun yanada shekara 15, tare da wash abokan kwallonsa,inda Yakima doka wasa da kungiyar matasa ta Barcelona, LA masia,sun samu damar buga wassani guda ukku masu mahinmacin inda daga bisani suka samu lasisin bugawa a matakin kwararun Yan kwallo,arteta ya cigaba DA daukar horo DA vangal a matakin rukinin manyan Yan kwallo,bayan ficewar vangal a kungiyar ta Barcelona an kawo wani sabon Mai horaswa Mai suna Lorenzo, Wanda ya kawo emanual petit DA guardiola DA kuma Gerard Lopez, Wanda hakan yada arteta yakoma dumama benci a kungiyar ta barcelona.

Tafiyar sa aro a paris

A lokacin tsakiyar kakar wasa mikel arteta ya tafi kungitar psg a matsayin aro,a shekarar 2001,Wanda ya tsare tsawom wata 18 a cen, inda ya hadu DA kwararun Yan kwallo iron su jay jay okacha, pochetino DA Dai sauransu,ya samu nasata buga kwallo DA shahararen dan kwallon man ronalfinho bauan ya loma kungiyar PSG a shekarar 2001ya Fara buga wasansa a kungiyar a watan februru DA wata kunya Mai suna auxerre ,inda suka yi rashin nasara DA cu 4-0,ya bugs was an Fargo a sahun Yan farko Na log one DA kungiyar vanfeda a mintuna Na 34,inda sukayi rash in nasara DA ci 1-0 DA aboksn hammaya mersaiile,arteta ya kasance cumin Yan kwallon DA me bugs wasa KO wane lokaci,lokacin Mai horaswa harnandaz,ya samu damar buga wasabi goma Sha days a kakar farko,a shekarar 2001,lokacin zaman arteta Na bazara ta biyu ya samu daman las he login uefa Na intertoto Na shekarar 2001 hu

Zamansa a Rangers

Arteta ya rattaba hannu da kungiyar kasar skotish rangers a shrkarar 2002, a watan Maris, akan kudi miliayan €6,ya samu jin dad in zamansa Na kakar farkoa glasco,Wanda hakan yasa ya kwatan ma kansa guru ya kasance cimin Yan sahun farko a kungihar,, ya samu nasarar, con bugun DA Kai said Mai tsaton raga a ranar kaka ta karshe wace ta basu damar lashe kamibun kasar

Zamansa a real socidad

arteta ya koma kungiyar real socidad, a man kudin euro miliyam 6, a shekarar 2004,DA niyyar arteta DA abokinsa xabi Alonso zasu bugs wasa a tare,daga bisani Alonso ya bar kungiyar ya koma Liverpool ,daga nan arteta ya kasa tabuka wani abu bayan ficewar abokinsa,inda ya buga wasa 3 a Rabin kaka, a shekarar 2005 Mai hiraswa Moyes,ya sayi arteta a matsayin aro,DA yarjejeniyar saye,saboda y mate gurbin dan kwallonsu Na tsakiya Mai suna thomas,Wanda ya loma kungiyar real Madrid a shekarar,arteta ya yi kokari matuka inda ya taimakawa kungiyar ta gama Na hude,Wanda ya Bawa kungiyar damar kasancewa a kasar nayihar zakarun turai,.Wanda suka villa real tafida su a was an Neman gurbin kofin zakarun turai,ya samu nasarar con kwallonsa ta farko , a wani wasa DA sukaci kungjyar crystal palace DA ci 4-0,daga man ya rattaba hannu had Na tsawon shekaru 5,a shekarar 2005-2006, artata yasamu lashe gwarzon dan was an Everton DA kuma dan wsa mafi kwzo Na shekarat.

A bazarar shekarar 2008 artata ya samu rauni a cikkn sa wanda hakan yasa yayi jinya mai tsawo har sai da akai masa aiki,bayan bazara ta taho karewa ya dawo daga jinya had yaci kwallo ta farko a was an su DA kungiyar blackborn rovers,an bashi matsayin kaftin Na kungiyar a wani was DA sukayi cancaras DA kungiyar newcastle,inda ya ci penarati, bayan man arteta ya Kara jin ciao Wanda hakan bai bashi damar ficewa daga tawagar DA zasu jagiranci kasar sifaniya,

Zamansa a Arsenal

artata yasawa arsenal hannu a 31 ga watan augustar shekarar 2011, akan Yar jejeniyar shekara hudu,aka. Kudi neuro milliyan €11,,ya buga wasanshi Na farko DA kungiyar swensea,inda suka sami nasarar cinsu DA 1-0 ,ya samu nasarar zura kwallo tabfarko a wani wasa DA suka buga,DA kungiyar black born rovers,inda sukayi rashin nassara DA ci 4-3,artata yadamu damar jagirntar kungiyar a matsayin kaftin, a wani wasa DA suka buga Na zagayan ukku 3 , DA kungiyar Leeds united,Wanda shine wasa Na biyu DA dan kwallon an thirty henry ya buga,bayan dawowarsa daga barcelona,daga man yadamu ciwo a was an su DA Wigan athletic DA ci 2-1,bayan wasani 29 da Yayi ya samu nasarar con kwallo 6 Wanda hakayn yasa magoya baya suka zabe shi a matsayin dan kwallo mafi mahinmaci a shekarar, bayan tafiyar vanpersie, arteta an Nada shi a matsayin mataimakin kaftin Na kungiyar ,an kuma sake zabar shi a matsayi dan kwallo mafi kwazo Na hudu a kakar wasa ta 2012,bayan jagorantr kungiyar akan gurbin Na hudu a kungiyar,artata ya samu nasarar Kai matakin karsge Na gasar FA , cup bayan nasarar con kwallo inda ya ci tsohuwar kungiyar Sa ta everton,daga man suka samu lashe gasar DA ci 3-2 a hannun hull city, arteta ya samu nasarar zama kaftin a kungiyar a shekarar 2014 inda yakai kungiyar ga nsarar las he, kofin community shield DA ci 3-0 a hannun man city.

Aikinsa da kasa

Arteta ya bugawa ka sar sipaniya a mataki na matasa ,in da ya lasge kofin nahiyar turai na matasa a sgekarar 1999,da kuma samun nasarar lashe kofin duniya na kasa da shekara 17 a shekarar 1999

Yanayin wasansa

[gyara sashe | gyara masomin]

arteta ya Fara buga wasa a matsayin lamba 10, a cikin tawagar samari ta kungiyar barcelona, daga baya aka maida shi matsayin Mai buga lambs 4,sun samu damar buga wasa a tsakiya DA pep gurdiola, inda daga bisani yasamu damar zama data daga cikin Yan kwallo mafi kwazo Na shida,daga masana kwallo ma premier, saboda kwazonsa gashiga sahun Yan kwallo Wanda akafi yiwa keta a bazarar 2006 a primier league

Aikin kocinsa

[gyara sashe | gyara masomin]

arteta ya samu zabi ukku lokacin DA ya aje KO kwallo, ya samu damar zama kocin Yan koyo Na arsenal, daga arsene Wenger, KO kuma ya koma Paris sabrien da int German , KO kuma zama mataimakin guardiola a man city,inda ya zabi zama DA guardila a matsayin mataimaki a ahekarar 2016,inda Yayi aiki DA abokan Sa su Brien DA domenc a karkashin pep guardiola,

Arteta dai da guardiola sun san juna tun suna yan yara a barcelona,duk DA lokacin gurdiola yana a sahun Yan farko sanadiyar ya Bawa arteta shekaru 11

A 26 ga watan didanba shrkarar 2019, Mikel arteta ya anshi ragamar horar da kungiyar arsenal,inda ya bugs was an farko DA kungiyar Bournemouth,in DA sukata shi chancharas DA ci 1-1,hakan ya faru bayan zura kwallo DA dan was an gaba,aubameyung Yayi,duk DA chancharas in kocin ya yabawa Yan kwalonsa, DA cewa ya ji dad in yadda yaga Yan jwallonshi Na jajircewa wajen yin nasara,A 2 ga watan janairu Mikel arteta ya samu nasarar Sa ta farko, akan kungiyar man Manchester DA ci 2-0, a filing wasa Na emirates.

A 18 ga watan janairun shekarar 2020,ya samu nasarar done ubanhidansa pep guardiola, Na kungiyar man city DA ci 2-0 ,a kokarin con gasar kofin FA,Wanda Han yabawa arsenal daman lashe login Karo Na hude, acukin shekarar 7.

Wanda shine farkon kofin da ya lashe, a matsayin koci,

Neman lashe gasar firimiya a gasar 2023/2024

Kungiyar arsenal ta fara gasar da nasarar ci 2-0 ,inda tasamu nasarar a hannjn kungiyar crystal palace,nasarar etace nasarsa ta 50 a kungiyar,Wanda hakan yasa ya zamo kocin arsenal Na biyu,Wanda Yayi saurin samun nasara had sau 50,bayan koci arsene wenger.

A 20 ga watan Augusta arsenal tasamu damar doke kungiyar Bournemouth DA ci 3-0, Wanda hakan yabasu damar darewa akan teburin premier Na farkontun lokaci,

A l2016,

A 18 ga watan augusta ,arsenal ta done kungiyar Fulham DA ci 2-1 ,Wanda hakan yya zama nasara ta 100 ga kocin Mikel arteta, kungitar ta kamala watan DA nasarar ci 2-1 ga kungiyar Aston villa, hakan yasa arteta ya zamo daga cikin koci DA suka samu nasarar lashe wasabi 5 a Jere , bayan koci Antoni conte,anceloti, arsene Wenger DA kuma Jose mourinho

Rayuwar sa ta sirriy

[gyara sashe | gyara masomin]

An Haiti Mikel arteta a 29 ga watan maris shekarar 1982, a kasar faransa a car in sabestian, ya kware wajen magana DA sifaniyan ci, da kuma Turanci, DA portugis, DA kuma yaren italiya DA kuma faranci,

Ya auri matarsa argentine, wace take tauraruwa wace. Ake haskata, a shirin telebijin DA kuma Mai shirin kwaikwayo loreno.

Suna da ya' ya guda ukku,Gabreal an haifeshi a shekarar 2009,Daniel an haife shi a shekarar 2021, DA kuma oliver a shekarar 2015

Nasarorinsa

[gyara sashe | gyara masomin]

Paris saint germain

•Uefa intetoto cup 2001

Rangers

•scotish primier league 2002-2003

•scitish league cup 2003-2004

https://web.archive.org/web/20150809220849/http://m.premierleague.com/en-gb/news/article.080815-2015-2016-premier-league-squad-numbers-released.htmlaan

2-https://web.archive.org/web/20190521121622/http://www.evertonfc.com/players/m/ma/mikel-arteta