Mohamed Morsi
Appearance



Mohamed Morsi, ɗan siyasan Misra ne. An haife shi a ranar 8 ga watan augosta shekara ta 1951 a El Adwah, Misra. Mohamed Morsi, shugaban ƙasar Misra ne daga watan Yuni a shekara ta 2012 (bayan Hosni Mubarak) zuwa watan Agusta a shekara ta 2013 (kafin Abdel Fattah el-Sisi).