Mohammed Abed al-Jabri
Mohammed Abed al-Jabri | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Figuig (en) , 27 Disamba 1935 |
ƙasa | Moroko |
Mutuwa | Casablanca, 3 Mayu 2010 |
Karatu | |
Makaranta | Mohammed V University (en) |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida, mai falsafa, university teacher (en) da marubuci |
Employers | Mohammed V University (en) |
Muhimman ayyuka |
Issues in contemporary Arab thought (en) Q122229325 |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Addini | Musulunci |
Mohammed Abed Al Jabri (Larabci: محمد عابد الجابري; 27 Disamba 1935 - 3 Mayu 2010 Rabat) ya kasance ɗaya daga cikin sanannun masana falsafar Morokko da Larabawa; Ya koyar da falsafa, da falsafar Larabawa, da tunanin Musulunci a Jami'ar Mohammed V da ke Rabat daga ƙarshen shekarun 1960s har zuwa ritayarsa. Ana yi masa kallon ɗaya daga cikin manyan masana falsafa da hazikai a duniyar Larabawa ta zamani da ta zamanin yau.[1] An san shi da aikin ilimi na "Critique of Arab Reason", wanda aka wallafa a cikin juzu'i huɗu tsakanin shekarun 1980s da 2000s. Ya wallafa litattafai masu tasiri da dama kan al'adar falsafar Larabawa. [2]
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Jabri a ranar 27 ga watan Disamba 1935 a Figuig, Maroko.[3] Ya sami digiri na farko a fannin falsafa daga Jami'ar Mohammed V a shekara ta 1967.[3] Ya kuma sami digirin digirgir (PhD) a fannin falsafa daga jami'a guda a shekarar 1970.[3]
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]- An bashi Kyautar Ibn Rushd don 'Yancin Tunani na shekara ta 2008 a Berlin.
Bibliography
[gyara sashe | gyara masomin]Larabci
[gyara sashe | gyara masomin]- Al-Jabri, Muhammad Abed (1995). Mas'alat al-Huwiyya: al-ʿUrūba wa-al-Islām wa-al-Gharb (مسألة الهوية: العروبة والإسلام والغرب) [The Issue of Identity: Arabism, Islam and the West]. Center for Arab Unity Studies.
- Al-Jabri, Muhammad Abed (1998). Ibn Rushd: Sīra wa-Fikr (ابن رشد: سيرة وفكر) [Ibn Rushd: life and thought]. Center for Arab Unity Studies.
Fassarori
[gyara sashe | gyara masomin]Turanci
[gyara sashe | gyara masomin]- al-Jabri, Muhammad Abed (January 1999). Arab-Islamic Philosophy: A Contemporary Critique. Translated by Abbassi, Aziz. Center for Middle Eastern Studies; University of Texas Press. ISBN 0-292-70480-1.
- al-Jabri, Muhammad Abed (2008). Democracy, Human Rights and Law in Islamic Thought. I. B. Tauris. ISBN 1845117492.
- al-Jabri, Muhammad Abed (2010). The Formation of Arab Reason: Text, Tradition and the Construction of Modernity in the Arab World. I. B. Tauris. ISBN 1848850611.
Faransanci
[gyara sashe | gyara masomin]- La Pensée de Ibn Khaldoun: la Assabiya et l'État. Grandes lignes d'une théorie Khaldounienne de l'histoire musulmane . Paris: Edima, 1971.
- Pour une Vision Progressiste de nos Difficultés Intellectuelles et Éducatives . Paris: Edima, 1977.
- Nous et Notre Passé (Al-Marqaz al-taqafi al-arabi). Lecture contemporaine de notre patrimoine philosophique , 1980.
- Critique de la Raison Arabe - juzu'i na 3, Beyrouth, 1982.
Jamusanci
[gyara sashe | gyara masomin]- Kritik der arabischen Vernunft, Naqd al-'aql al-'arabi, Die Einführung, Perlen Verlag, Berlin 2009
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The University of Texas Press". The University of Texas Press (in Turanci). Retrieved 2017-12-20.
- ↑ Sonja Hegasy, "Mohammed Abed al-Jabri, Pioneering Figure in a New Arab Enlightenment" at Qantara.de, 06 May 2010
- ↑ 3.0 3.1 3.2 "Mohammed Abed al-Jabri". Ibn Rushd Organization. Archived from the original on 21 February 2017. Retrieved 10 October 2014.