Moors
Appearance
Moors | |||||
---|---|---|---|---|---|
ethnonym (en) | |||||
Bayanai | |||||
Suna saboda | Mauretania Tingitana (en) | ||||
Wuri | |||||
|
Moors Musulmai ne mazauna yankin Iberiya, Sicily, sassan Kudancin Faransa, da Arewacin Afirka a Tsakiyar Zamani . A Turai, ana amfani da kalmar sosai don magana akan mutanen da kakanninsu suka kasance Arewacin Afirka .
Moors (Musulman Umayyawa) sun fito ne daga Arewacin Afirka da Siriya. Yawancinsu sun zo ƙasashen da ke yanzu Spain da Fotigal . Suna da tasiri sosai akan al'adun waɗannan ƙasashe.
Musulman Umayyawa su ne suka kame Al Andalus suka sa mata suna Al Andalus, Wanda ke nufin kasar masu barna.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kyakykyawan yaro dan Moorish rike da Fara
-
Anônimo - Guerreiro mouro.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.