Mory Konaté

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mory Konaté
Rayuwa
Haihuwa Conakry, 15 Nuwamba, 1993 (30 shekaru)
ƙasa Gine
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
VfL Alfter (en) Fassara2014-2017629
TuS Erndtebrück2017-2018261
Borussia Dortmund II (en) Fassara2018-2019233
Sint-Truidense V.V. (en) Fassara2019-12 ga Yuli, 2023
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Guinea2022-
KV Mechelen (en) Fassara13 ga Yuli, 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
defensive midfielder (en) Fassara

Mory Konaté (an haife shi a ranar 15 ga watan Nuwamba 1993) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne na Guinea wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga kulob din Sint-Truidense.

Sana'ar sana'a/Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Konaté ya fara buga kwallon kafa a makare, kuma ya koma Jamus a matsayin dalibi bayan rashin samun damar buga kwallon kafa a Guinea.[1] Ya fara buga kwallon kafa na amateur tare da Alfter a cikin shekarar 2014, kafin ya sanya hannu kan kwangila tare da Borussia Dortmund II a 2017.[2] A 29 ga Agusta 2019, Konaté ya canza wurin Sint-Truidense. Konaté ya fara taka leda tare da Sint-Truidense a wasan farko na Belgium A da ci 5-2 a kan KAS Eupen a ranar 8 ga Fabrairu 2020, inda ya ci kwallon farko.[3]

Ayyukan kasa[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 13 ga watan Maris 2020, an kira Konaté don wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Guinea.[4] A ranar 27 ga watan Disamba, 2021, an saka shi cikin tawagar Guinea da aka tsawaita a gasar cin kofin Afrika na 2021.[5] Ya yi karo da tawagar kasar Guinea a wasan sada zumunci da suka yi da Rwanda da ci 3-0 a ranar 3 ga Janairu 2022.[6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Mory Konaté: "Ich liebe Zweikämpfe". schwatzgelb.de
  2. Mory Konaté quitte la réserve de Dortmund pour Saint-Trond (officiel)". August 28, 2019.
  3. Sint-Truiden vs. AS Eupen–8 February 2020– Soccerway". ca.soccerway.com
  4. Syli National: les premiers mots de Mory Konaté". March 13, 2020.
  5. Afcon 2021: Antoine Conte and Florentin Pogba replaced in Guinea squad". BBC Sport. 27 December 2021.
  6. Strack-Zimmermann, Benjamin. "Ruwanda vs. Guinea (3:0)". www.national-football-teams.com

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]