Moussa Traoré

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Moussa Traoré
Moussa Traoré (1989) (cropped).jpg
chairperson of the Organisation of African Unity (en) Fassara

25 Mayu 1988 - 24 ga Yuli, 1989
Kenneth Kaunda (en) Fassara - Hosni Mubarak
2. President of Mali (en) Fassara

19 Nuwamba, 1968 - 26 ga Maris, 1991
Modibo Keïta - Amadou Toumani Touré
Rayuwa
Haihuwa Kayes (birni), 25 Satumba 1936
ƙasa Mali
Mutuwa Bamako, 15 Satumba 2020
Makwanci Bamako
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi
Yan'uwa
Abokiyar zama Mariam Sissoko (en) Fassara
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da soja
Kyaututtuka
Aikin soja
Fannin soja Malian Army (en) Fassara
Digiri General of the Army (en) Fassara
Ya faɗaci Agacher Strip War (en) Fassara
Tuareg rebellion (1990-1995) (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Democratic Union of the Malian People (en) Fassara
Traoré a cikin 1989

Moussa Traoré (25 ga Satumba 1936 – 15 Satumba 2020) sojan ƙasar Mali kuma ɗan siyasa. Ya kasance shugaban ƙasar Mali daga 1968 zuwa 1991. A matsayin sa na Laftana, Modibo Keïta ya hambarar da shi a ranar 19 ga Nuwamba Nuwamba 1968.

Traoré ya mutu a ranar 15 ga Satumbar 2020 a Bamako, yana da shekara 83. [1]

Kara karantawa[gyara sashe | Gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Mali: l'ancien président Moussa Traoré est mort (in French)