Nojim Maiyegun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nojim Maiyegun
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 21 ga Faburairu, 1944 (80 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Nojim Maiyegun (An haifeshi ranar 17 ga watan Fabrairu, 1941) a Legas. Ɗan wasan dambe ne mai ritaya dan Najeriya, wanda ya ci lambar tagulla a gasar damben maza masu matsakaicin nauyi (71). kg) a kakan wasannin bazara ta 1964 a Tokyo, Japan.

Shi ne dan Najeriya na farko da ya fara samun lambar yabo a gasar Olympics. Ya bayyana nakasarsa ta rashin gani a 2012.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "I'm Still Alive, Maiyegun Cries Out". Naij. 2012.

Adireshin Waje[gyara sashe | gyara masomin]