Olubola Babalola
Appearance
Olubola Babalola | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | university teacher (en) da Malami |
Employers | Jami'ar Obafemi Awolowo |
Olubola Babalola ma'aikaciyar quantity surveyor ce na Najeriya malama kuma mai bincike. Farfesa ce a Jami’ar Obafemi Awolowo, (OAU), Ile-Ife, inda ta koyar tun a shekarar 1993. Ita ce farfesa mace ta farko a fannin binciken adadi (quantity surveying) a Afirka. Ta yi aiki a matsayin shugabar tsangayar tsara muhalli da sarrafa muhalli a Jami'ar Obafemi Awolowo, Ile-Ife, Nigeria.[1][2]
Kyaututtuka da karramawa
[gyara sashe | gyara masomin]Farfesa Babalola ta samu:
- Ta samu kyautar The Most Distinguished Ibadan Indigene by the Central Council of Ibadan Indigenes.[3]
- Kyautar Carnegie of US Fellowship for Female academics on Ph.D. programme.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nigeria, Guardian (2016-06-06). "How I became Africa's first female professor in quantity surveying". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). Archived from the original on 2023-11-05. Retrieved 2023-06-14.
- ↑ "DVC Academics – Obafemi Awolowo University" (in Turanci). Retrieved 2023-06-14.
- ↑ "CCII | Central Council of Ibadan Indegenes" (in Turanci). Retrieved 2023-06-14.
- ↑ "Female academics on Ph.D programme".