Jump to content

Oluwaseyi Makinde

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oluwaseyi Makinde
Gwamnan jahar oyo

29 Mayu 2019 -
Abiola Ajimobi
Rayuwa
Cikakken sunaOluseyi Abiodun Makinde
HaihuwaIbadan, 25 Disamba 1967 (58 shekaru)
ƙasaNajeriya
ƘabilaYaren Yarbawa
Harshen uwaYarbanci
Ƴan uwa
Abokiyar zamaTamunominini Makinde
Karatu
MakarantaJami'ar jahar Lagos
Pan-Atlantic University
HarsunaTuranci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'ainjiniya da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasaPeoples Democratic Party

Oluwaseyi Makinde (an haife shi a shekara ta 1967 a birnin Ibadan) gwamnan jihar Oyo ne daga shekara ta 2019 (bayan Abiola Ajimobi).