Osamu Dazai
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | 津島 修治 |
| Haihuwa |
Kanagi (en) |
| ƙasa | Japan |
| Harshen uwa | Harshen Japan |
| Mutuwa |
Mitaka (en) |
| Makwanci |
Zenrin Temple (en) |
| Yanayin mutuwa | kisan kai (Nutsewa) |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Tsushima Gen'emon |
| Abokiyar zama |
Michiko Tsushima (en) |
| Ma'aurata |
Tomie Yamazaki (en) Shizuko Oota (en) |
| Yara |
view
|
| Ahali |
Bunji Tsushima (en) |
| Karatu | |
| Makaranta |
University of Tokyo (en) Hirosaki University (en) Aomori Prefectural Aomori High School (en) |
| Harsuna | Harshen Japan |
| Sana'a | |
| Sana'a |
marubuci, Marubuci da short story writer (en) |
| Muhimman ayyuka |
The Setting Sun (en) No Longer Human (en) Run, Melos! (en) Otogi-zôshi (en) |
| Fafutuka |
I-novel (en) Buraiha (en) |
| Sunan mahaifi | 辻島 衆二 da 黒木 舜平 |
| Artistic movement | Gajeren labari |
| IMDb | nm0206796 |



Osamu Dazai (19 ga Yunin 1909 - 13 ga Yunin 1948), marubucin Japan ne. An haifi Dazai Tsushima Shūji A Aomori, arewa maso gabashin Japan. [1] An fi saninsa da litattafansa The Setting Sun (1947) da No Longer Human (1948). Dazai ya rubuta litattafai da dama game da ma'anar rayuwa, rashin fata da shaye-shaye bisa rayuwarsa ta ƙashin kansa. Dazai ya kasance marubucin tsakanin ɗaliban kwalejin Japan.[2]
A ranar 13 ga Yuni 1948, ya kashe kansa tare da ƙaunatacciyar mace. An gano gawarsa a ranar 19 ga Yuni, ranar haihuwarsa, a wannan shekarar.