Jump to content

Rabiu Baita

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rabiu Baita
Rayuwa
Haihuwa jahar Kano, 28 ga Augusta, 1984 (40 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Kano Pillars Fc2001-2002
  Paris Saint-Germain2002-200400
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2002-200440
R.A.E.C. Mons (en) Fassara2002-200350
KAA Gent (en) Fassara2003-200460
FC Progresul București (en) Fassara2004-2007
Sunshine Stars F.C. (en) Fassara2007-20093115
Wikki Tourists F.C.2009-2010
Kaduna United F.C.2010-2012
Wikki Tourists F.C.2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
Lamban wasa 22

Rabiu Baita (an haife shi a shekara ta 1984) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2002 zuwa shekarar 2004. Ya kasance dan kwallo mai hazaka da kuma sanin ya kamata a cikin fili da wajan fili.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.