Ramatu Tijjani Aliyu
Ramatu Tijjani Aliyu | |||
---|---|---|---|
19 ga Augusta, 2019 - 29 Mayu 2023 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Jahar Kogi, 12 ga Yuni, 1970 (54 shekaru) | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Ramatu Tijjani Aliyu (an haife ta a ranar sha biyu 12 ga watan Yuni,shekarar ta alif dari tara da saba'in miladiyya 1970) yar Najeriya ce kuma Yar siyasa wacce take daga Jihar Kogi, Najeriya. Ta kasance itace shugabar mata ta jam'iyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) da kuma All Progressive Congress (APC) bayan haduwar jam'iyun daga shekarar (2014 - 2018). Ta taimaki shugaba Muhammadu Buhari lokacin kamfen dinsa, inda ta taka muhimmiyar rawa wurin tattaro mata da kuma matasa, ta kuma kasance mai cikekken adawa ga dan takara Alhaji Atiku Abubakar.[1] Ramatu ta kuma riƙe shugabancin Council of African Political Parties (CAPP).[2][3]
Aikin
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 21 ga watan Augusta shekara ta dubu biyu da sha tara 2019, Ramatu ta zama karamar Minista ta Babban birnin tarayya (Abuja) biyo bayan nadin ta da shugaba kasa Muhammadu Buhari yayi.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Atiku Has Nothing To Offer". Daily Trust.[permanent dead link]
- ↑ "I Totally Enjoyed What I Do, Ramatu Tijjani Aliyu". leadership.ng. 8 November 2018. Retrieved 25 June 2019. Cite has empty unknown parameter:
|6=
(help)[permanent dead link] - ↑ "Life's Battles Aren't Always For The Fittest". www.pmexpressng.com. 25 June 2018. Retrieved 25 July 2019.[permanent dead link]
- ↑ "Buhari Ministers portfolio". Retrieved 26 August 2019.[permanent dead link]