Razaq Adegbite

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Razaq Adegbite
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 20 Disamba 1992 (31 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Nigeria national under-17 football team (en) Fassara2008-2008
Bridge F.C. (en) Fassara2008-20092312
Anambra United F.C. (en) Fassara2009-2010179
Gateway United F.C.2010-20112714
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202010-2010
Enugu Rangers2011-
Enyimba International F.C.2012-2013148
Jomo Cosmos F.C. (en) Fassara2014-
Enugu Rangers2014-20163515
Sunshine Stars F.C. (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Razaq Akanni Adegbite (haife shi ne a ranar 20 ga watan Disamban shekarata 1992) a Nijeriya sana'ar sa ita ce kwallon kafa wanda a halin yanzu yake taka leda a matsayin dan wasan gaba na kungiyar gasannin firimiya ta kasar Hong Kong mai suna Happy Valley club.

Kuruciya[gyara sashe | gyara masomin]

Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Harkar Kwallo[gyara sashe | gyara masomin]

Adegbite ya kuma fara wasan kwallon kafa ne da kungiyar matasa ta Karamone daga baya ya koma Gateway United, kafin daga baya ya koma Enugu Rangers . A cikin shekarar 2012 Enugu Rangers sun gargadi Enyimba Internstional, amma Adegbite ya yanke shawarar shiga Enyimba International, Jomo Cosmos (jinkirin izinin aiki) da kuma soke cinikayya da Kahramanspor saboda rashin jituwa game da batun canja wurin sannan aka dawo zuwa Najeriya domin kara kwantiraginsa da Enugu Rangers . Ya ci gaba da sanya hannu kan yarjejeniyar tare da Kano Pillars tsakanin 2016 da 2017. Ya shiga kulob din Doğan Türk Birliği na Cyprus a cikin 2017.

Wasanni a Matakin Duniya[gyara sashe | gyara masomin]

Razaq ya samu damar buga wasanni 6, inda ya zira kwallaye 3 a ragar U-17 ta Nigeria . Rasaq ya kuma samu damar buga wasanni 7, inda ya zira kwallaye 4 a ragar U-20 ta Nigeria . A shekarar 2014, ƙungiyar ƙwallon ƙafan Najeriya ta kasa ta gayyace shi a wani wasan sada zumunci na kasa da kasa.

Gasar CAF na Camfiyon[gyara sashe | gyara masomin]

Ya taba buga wasa a ƙungiyar kwallon kafa ta Enugu Rangers International FC a gasar cin kofin zakarun Afirka ta CAF a shekarar 2012 zuwa 2013 da kuma Enyimba a shekarar 2013/14. An kuma canza shi zuwa Enyimba International FC lokacin da Enyimba ke matukar buƙatar sa kuma aka maye gurbinsa da Ifeanyi Ede zuwa Enugu Rangers .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]