Ryszard Kapuściński
Appearance
Ryszard Kapuściński (an haife shi ranar 4 ga watan Maris, 1932 - Mutuwa a shekarar 2007). Dan asalin kasar Poland Dan jaridar ne mai daukar photo marubuci kuma. Ya samu nasarar lashe kyaututuka da dama Wanda hakan yasa ya bata zama data daga cikin wa inda ake tsammanin zasu lashe kyautar NOVEL PRIZE a adabi,litatafan sa sun samu karbuya inda ake ganinsu a matsayin litatafai na musan man a fanin adabi[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Kaufman, Michael T. (24 January 2007). "Ryszard Kapuscinski, Polish Writer of Shimmering Allegories and News, Dies at 74". The New