Jump to content

Sadiq Sani Sadiq

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sadiq Sani Sadiq
Rayuwa
Haihuwa Jos, 2 ga Faburairu, 1981 (43 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo
Sadiq Sani Sadiq

Sadiq Sani Sadiq (An haife shi ne a ranar biyu ga watan Fabrairu a shekarar ta alif 1981). dan Najeriya ɗan wasan]] kwaikwayo ne na Najeriya wato Kannywood. [1][2] A cikin shekara ta 2012 ya fito a wani shiri mai suna Blood and Henna, wani fim [Nollywood|wanda Kenneth Gyang ya jagoranta tare da Nafisat Abdullahi da Ali Nuhu.[3] Ya samu kyaututtuka da karramawa ciki har da kyautar Kannywood ta shekarar 2015 a rukunin lambar yabo ta jurors wanda kamfanin MTN Najeriya ta shirya. Ya kuma samu lambar yabo ta City People Entertainment a shekara ta 2014 da kuma 2017.[4] Yana da aure da kuma 'ya'ya biyu.[5] yayi fina finai da dama a masana'antar.

Kyaututtuka

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Kyauta Nau'i Sakamakon
2014 Kyaututtukan Nishadin City People.[6] Gwarzon Sabon Jarumi
2015 Kannywood Awards Gwarzon Jarumi Nasara
2017 Kyaututtukan Nishadin City People Gwarzuwar Jaruma[7]
2018 Kannywood Awards Gwarzon Jarumi Nasara

Filmography

[gyara sashe | gyara masomin]

Sadiq ya fito a fina -finan kannywood sama da 200.[8]

Taken Shekara
Addini Ko Al'ada ND
Ga Fili Ga Mai Doki ND
Har Abada ND
Inda Rai ND
Jari Hujja ND
Larai ND
Gani Ina So ND
Rawar Gani ND
Sakayya ND
Tsangaya ND
Waye Isashshe ND
Yar Mama ND
Bana Bakwai 2007
Artabu 2009
Ummi Adnan 2011
Sa'ar Mata 2011
Adamsy 2011
Abu Naka 2012
Jini da Henna 2012
Dan Marayan Zaki 2012
Dare Daya 2012
Kara Da Kiyashi 2012
NI Da Kai Da Shi 2012
Noor (Hasken) 2012
Talatu 2012
Ukuba 2012
Zo Muje 2012
Farin Dare 2013
Hijira 2013
Makahon So 2013
Rai Dangin Goro 2013
Rayuwa Bayan Mutuwa 2013
Tsumagiya 2013
Ashabul Kahfi 2014
Ya Daga Allah 2014
Bayan Duhu 2014
Daga Ni Sai Ke 2014
Hanyar Kano 2014
Kisan Gilla 2014
Mati Da Lado 2014
Sabuwar Sangaya 2014
Suma Mata Ne 2014
Alkalin Kauye 2015
Halacci 2015
Sallamar So 2015
Kasa Ta 2015
Jamila 2016
Nisan Kiwo 2016
Shinaz 2016
Ba Tabbas 2017
Rariya 2017
Dangin Miji 2017
Larura (Jerin Sababbin Talabijin) 2017
Makaryaci 2017
Wacece Sarauniya 2017
Abbana 2018
  1. https://allafrica.com/stories/201206020426.html
  2. "Ina so dana ya gaje ni a fim- Sadiq Sani Sadiq". BBC News Hausa. 2017-08-16. Retrieved 2020-09-24.
  3. "Blood and Henna [HausaFilms.TV - Kannywood, Fina-finai, Hausa Movies, TV and Celebrities]". hausafilms.tv. HausaTv. Retrieved 13 October 2019.
  4. "Sadiq Sani Sadiq da hafsat Idris sune gwarzayen gasar wannan shekarar". Pulse Nigeria (in Turanci). 2018-09-18. Retrieved 2020-09-24.
  5. Victoria, Bamas (2016-11-23). "Kannywood: Sadiq Sani Sadiq shares wife photo". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2020-09-24.
  6. "Kannywood at the 2014 City People Entertainment Awards - Winners and Nominees [HausaFilms.TV - Kannywood, Fina-finai, Hausa Movies, TV and Celebrities]". hausafilms.tv. Hausatv. Retrieved 13 October 2019.
  7. "KANO & KADUNA Actors To Storm City People Movie Awards". City People Magazine. City People Magazine. 28 August 2018. Retrieved 13 October 2019.
  8. "Sadiq Sani Sadiq [HausaFilms.TV - Kannywood, Fina-finai, Hausa Movies, TV and Celebrities]". hausafilms.tv. Hausatv. Retrieved 13 October 2019.