Jump to content

Sam Adekugbe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sam Adekugbe
Rayuwa
Cikakken suna Samuel Ayomide Adekugbe
Haihuwa Landan, 16 ga Janairu, 1995 (30 shekaru)
ƙasa Kanada
Birtaniya
Ƴan uwa
Ahali Elijah Adekugbe (en) Fassara
Karatu
Makaranta Burnaby Central Secondary School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Vancouver Whitecaps FC (en) Fassara2013-2017170
Vancouver Whitecaps FC U-23 (en) Fassara2013-201330
  Canada men's national under-18 soccer team (en) Fassara2013-201310
  Canada national under-20 association football team (en) Fassara2014-201560
  Canadian men's national soccer team (en) Fassara2015-371
Whitecaps FC 2 (en) Fassara2015-201520
Brighton & Hove Albion F.C. Reserves and Academy (en) Fassara2016-201750
Brighton & Hove Albion F.C. (mul) Fassaraga Yuli, 2016-ga Yuni, 201710
IFK Göteborg (en) Fassaraga Yuli, 2017-Disamba 201790
  Vålerenga Fotball (en) Fassaraga Janairu, 2018-ga Yuli, 2021890
Hatayspor (en) Fassaraga Augusta, 2021-470
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 75 kg
Tsayi 175 cm
Dan wason kwllon kafa nijeriya

Sam Adekugbe ɗan asalin ƙasar Ingila ne, wanda mahaifan sa daga Najeriya suke, kuma shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne.Ya kasance ƙwararren ɗan wasa ne na ƙwallon ƙafa daga ƙasar Ingila.

Tarihin kulub

[gyara sashe | gyara masomin]

Vancouver Whitecaps FC a ranar 28 ga watan Agusta shekara 2013, Adekugbe ya sa hannu a kontiragi da ƙungiyar kwallon MLS Vancouver Whitecaps FC, wanda ya zama sa hannu sa na bakwai a tarihin kulub ɗin gida, Kwarewar shi ta bayyana a 27 ga watan Oktoban shekarar 2013 a wasan ƙarshen zangon 2013 inda wasan ya kare da ci 3-0 nasara akan ƙungiyar Colorado Rapids

Lamuni ga Brighton & Hove Albion

A lokacin hunturun shekarar 2015, an gayyaci Adekugbe don horarwa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta EFL ta Ingila Brighton & Hove Albion.[1] A ranar 15 ga Yuli, 2016, Adekugbe ya koma Brighton a kan yarjejeniyar lamuni na tsawon kakar wasa, inda ya fara haɗawa da ƙungiyar ci gaban ƙungiyar.[2] A ranar 9 ga Agusta, 2016, Adekugbe ya fara a cikin nasara 4-0 akan Colchester United a gasar cin Kofin EFL na 2016–17.[8] A ranar 23 ga Agusta, 2016, Adekugbe ya zira kwallonsa na farko na ƙwararru a cikin nasara da ci 4–2 akan Oxford United a zagaye na biyu na gasar cin kofin EFL na 2016–17.[9]

Wasan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Adekugbe ya cancanci wakiltar Ingila, Najeriya ko Kanada a duniya. A shekarar 2012, an ambato shi yana cewa yana mafarkin bugawa Ingila wasa a Wembley.[3] Koyaya, ya wakilci Kanada a matakin matasa da manya.

Adekugbe yana cikin tawagar U-18 ta Kanada don gasar COTIF U-20 ta 2013 daga 11 zuwa 21 ga Agusta.Bayan nasarar wasan 2014 tare da Vancouver, an kira Adekugbe zuwa tawagar 'yan wasan U20 ta hannun kocin Rob Gale a ranar 7 ga Nuwamba,[4] buga wasansa na farko da Ingila a ranar 12 ga Nuwamba a wasan da suka tashi 1-1. Janairu 2015 zai shiga tare da Kanada a gasar CONCACAF U-20 na shekarar 2015.[5] A watan Yuni 2017

Adekugbe ya samu kiransa na farko zuwa babbar tawagar ƙasar Kanada domin buga wasanni biyu na sada zumunta da Mauritania a watan Satumbar 2013, ko da yake bai buga kowanne wasa ba.[6]Ya fara wasansa na farko bayan shekaru biyu,a karawar da Belize ranar 8 ga Satumba, 2015[7] A watan Yuni 2017 Adekugbe ya kasance cikin tawagar Kanada don gasar cin kofin zinare ta CONCACAF na waccan shekarar [8]

A ranar 16 ga Nuwamba,2021, yayin wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA 2022 da Canada ta fafata da Mexico a filin wasa na Commonwealth na Edmonton,Adekugbe ya yi murnar kwallon da Cyle Larin ya ci a minti na 52 ta hanyar nutsewa a baya cikin wani bankin dusar kankara. Daga baya kuma bikin ya fara yaduwa.[9] Ya zura kwallonsa ta farko a Canada a wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta 2022 da Amurka a ranar 30 ga Janairu, 2022.[10] A cikin Nuwamba 2022, an nada Adekugbe a cikin tawagar 2022 FIFA World Cup don Canada.A wasa na uku da Canada ta buga da Morocco, ya haifar da bugun daga kai sai mai , na Moroko.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Sam Adekugbe ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Kanada wanda ke taka leda a matsayin baya na hagu na Vålerenga a cikin Eliteserien na Norway. Ya wakilci Kanada a ƙarƙashin 18, under-20, da manyan matakai. M cewar Wikipedia, Google, Forbes, IMDb, da amintattun majiyoyin yanar gizo daban-daban, kiyasin kuɗin sam ya kai dala miliyan 5 zuwa 10. Yana da shekara 26 a 2021 {