Jump to content

Shatu Garko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shatu Garko
Rayuwa
Haihuwa jihar Kano, 23 Nuwamba, 2003 (20 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a model (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Shatu Sani Garko (an haife ta 23 ga Nuwamba,shekarar 2003) yar Najeriya ce kuma sarauniyar kyau wacce ta samu sarautar Miss Nigeria ta 44 a shekarar 2021. Ta yi nasara tana da shekara 18, ta yi fice saboda kasancewarta Musulma ta farko da ta sanya hijabi kuma ta lashe Gasar Miss Najeriya. Wata saruniyar kyau ta najeriya.[1]

Garko yar asalin jihar Kano ce a Najeriya.[2]

  1. https://www.vanguardngr.com/2021/12/miss-nigeria-task-ahead-of-shatu-garko/
  2. https://www.thisdaylive.com/index.php/2022/01/08/the-audacity-of-shatu-garko/