Jump to content

T.M Aluko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
T.M Aluko
Rayuwa
Haihuwa Ilesa da jahar Osun, 14 ga Yuni, 1918
ƙasa Najeriya
Mutuwa Lagos,, 1 Mayu 2010
Makwanci Ilesa
Karatu
Makaranta University of London (en) Fassara
Kwalejin Gwamnati, Ibadan
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a marubuci da Marubuci
Kyaututtuka

Timothy Mofolorunso Aluko an haife shi ilesha a Najeriya kuma ya yayi karatu a

Government college, Ibadan, haka-zalika yayi karatu Jami’ar Yaba Lagos, inda ya karanci fannin kirkir gidaje da gina birane.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Gikandi, Simon (2003). Encyclopedia of African Literature. Taylor & Francis. p. 26. ISBN 978-1-134-58223-5. Retrieved 19 November 2018.